Daga Imrana Abdullahi, Kaduna Kwamitin Amintattu na Jami’ar kasa da kasa ta Franco-British International University Kaduna, ta amince da nadin Farfesa Abdullahi Muhammad Sabo, a matsayin mataimakin shugaban sabuwar jami’ar. Ya zuwa lokacin da aka nada shi, Farfesa Sabo ya kasance tsohon shugaban makarantar gaba da digiri na biyu, a …
Read More »JAMI’A TA TABBATA A FUNTUWA – HONARABUL ABUBAKAR DANDUME
DAGA IMRANA ABDULLAHI Honarabul Abubakar Muhammad dan majalisar wakilai ta tarayya mai wakiltar kananan hukumomin Funtuwa da Dandume ya bayar da tabbacin cewa batun da ake yi na jami’ar kimiyyar kiwon lafiya da Gwamnatin tarayya ta kirkira tabbas an kammala magana za ta zauna a Funtuwa don haka kowa ya …
Read More »Domin daidaito, adalci, Gwamna Radda ya amince da Jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Tarayya da ta kasance a Funtua
Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, ya karbi bakuncin tawagar hadin gwiwar al’ummar Funtua (Community-based Organisation) domin ziyara ta musamman a ranar Laraba, 5 ga watan Yuli, 2023, a masaukin Gwamnan Jihar Katsina dake Birnin Tarayya Abuja. Bayanin hakan na kunshe ne a cikin wata takardar da …
Read More »Hukumar NBTE Na Neman Karin Kudade Don Ci Gaban Ilimin Fasaha
Daga Imrana Abdullahi, Kaduna arewacin Najeriya Hukumar kula da ilimin fasaha ta tarayyar Najeriya (NBTE), ta roki Gwamnatin tarayya da ta ware karin kudade ga ilimin fasaha a kasar nan. Daraktan shirye-shirye na hukumar ta NBTE, Arch Ngbede Ogoh ne ya yi wannan roko a lokacin da ya jagoranci tawagar …
Read More »AN SAKI RAGOWAR YAN MATAN MAKARANTAR YAWURI
DAGA IMRANA ABDULLAHI Bayanan da muke samu na cewa yan Ta’adda sun saki sauran ragowar yan matan makarantar kwalejin Gwamnatin tarayya ta yan mata da ke garin Yawuri kashi na biyu da suka rage a hannun yan Ta’adda.  Yan ta’addan da suka sake yan matan kwalejin Gwamnatin tarayya da …
Read More »An Gano Haramtattun Jami’o’i 49 A Najeriya
….AN GANO HARAMTATTUN JAMI’O’I A NAJERIYA A kokarin Gwamnatin tarayya karkashin jagorancin shugaban Muhammadu Buhari na ganin an gyara harkokin ilimi domin a samu ilimi mai inganci ya sa hukumar da ke kula da jami’o’I ta kasa (NUC) karkashin jagorancin Farfesa Abubakar Rashid, suka gano jami’o’in da ke gudanar da …
Read More »Mutane Dubu 11, 350 Suka Rubuta Jarabawar Tantance Malamai Ta Kasa
Daga Imrana Abdullahi, Kaduna. Arewacin Najeriya Magatakardan hukumar yi wa malamai rajista na kasa Farfesa Josiah Ajiboye ya ce akwai mutane dubu 11, 350 da suke rubuta jarabawar tantance malamai a kashi na farko da ake yi a ranar Asabar da ta gabata a duk fadin tarayyar Najeriya. Farfesa Adebiye, …
Read More »ZA MU MAGANCE MATSALAR HIZBURRAHIM FUNTUWA – SARKIN MUSULMI
Daga Hussaini Yero, Funtua Mai alfarma sarkin Musulmi Alhaji Sa’adu Abubakar ya dau Alwashin magance matsalar Makarantar Madarasatu Ziburahim karkashin jagorancin zawuyar Shek Abubakar Alti Funtuwa da ke cikin Jihar Katsina. Sarkin ya bayyana haka ne a lokacin bikin yaye dalibai mahadata Al’kur’ani da saukar sa a yau …
Read More »Za’A Magance Matsalar Yawan Yara Da Ba Su Zuwa Makaranta A Najeriya – Dokta Ardo
Daga Imrana Abdullahi Dokta Umar Ardo, darakta ne a hukumar kula da yayan makiyaya ta kasa ya bayyana cewa Gwamnatin tarayya na iya bakin kokarinta wajen ci gaban harkokin ilimi a duk fadin tarayyar Najeriya da nufin ciyar da kasa tare da al’ummarta gaba. Dokta Umar Ardo …
Read More »An Rantsar Da Matasa Masu Yi wa Kasa Hidima 834 A Yobe
Daga Sani Gazas Chinade, Damaturu Hukumar yi wa kasa hidima (NYSC) a Jihar Yobe ta rantsar da Matasa’ yan yiwa kasa hidima kimanin 834 da aka tura jihar domin gudanar da aikin su na na Batch ‘C’ na wannan shekarar ta 2022. Shugabar alkalan jihar Yobe wadda mai …
Read More »