Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya samu nasarar jawo hankalin wasu jiga-jigan masu zuba jari ‘yan ƙasar Turkiyya don su zuba jarin su a Zamfara. A Ziyarar da ya kai ƙasar ta Turkiyya a farkon watannan na Yuli, Gwamna Lawal ya samu ganawa da wasu masu zuba jari a ƙasar, …
Read More »An Bude Kasuwar Duniya Ta Kaduna
…Ba Mu Yin Bacci Saboda Halin Da Kasa Ke ciki – James Barka Daga Imrana Abdullahi A kokarin ganin an ci gaba da bunkasa tattalin arzikin Jihar Kaduna da kasa baki daya duk da irin matsin tattalin arzikin da ake fama da shi Jagororin da ke kokarin ganin a …
Read More »BUA Da Fatalwar Naira Dubu 3,500 Ga Kowane Buhun Siminti
“Lokacin da ka fara gane daga cikin abubuwan da ka gina da kanka sun dogara ne a kan yaudara da karya, wannan lamari ne mai ban tsoro, kamar yadda wani masani ya fadi .” – Jordan Peterson “Kamar yadda muka yi alkawarin rage farashin kayayyaki da kuma …
Read More »ABOKAN CINIKI DA DILLALAI SUN YABA WA DANGOTE SABODA KARFAFA SU DA KUMA GOYON BAYA DA YAKE BA SU
Daga Imrana Abdullahi, Kaduna Abokan ciniki da dillalan kamfanin siminti na Dangote sun yaba wa shugaban kamfanin kuma shugaban rukunin kamfanonin Dangote, Aliko Dangote. Sun bayyana cewa tausayi da karamcin Dangote ne suka sanya ya tsere wa tsara a harkokin kasuwanci a Najeriya da kuma nahiyar Afirka …
Read More »Sanata Wamakko Ya Bukaci Jama’a Su Bunkasa Noma Da Samar Da Masana’antu
Daga Imrana Abdullahi Sanata Aliyu Magatakarda Wamakko ya yi kira ga daukacin yan Najeriya da su mayar da hankali a kan batun bunkasa Noma da samar da masana’antu da nufin bunkasa tattalin arziki da ci gaban kasa. Dan majalisar Dattawa Wamakko ya yi wannan kiran ne a Sakkwato a lokacin …
Read More »An Rantsar Da Ishaya Idi Sabon Shugaban Kasuwar Duniya Ta Kaduna
Daga Imrana Abdullahi A kokarin ganin al’amura sun ci gaba da tafiya kamar yadda ya dace hakan ta Sanya aka gudanar da zaben sababbin shugabannin da za su ci gaba da jan ragamar tafiyar da kasuwar duniyar kasa da kasa da ke garin Kaduna karkashin jagorancin Mista Ishaya Idi, …
Read More »Kamfanin Sumunti Na Dangote Sun Karyata Batun Farashin Garabasa
…Kuma a halin yanzu Suna Kokarin binciko wadanda suka kitsa maganar, su kuma kai su gaban shari’a a kan laifin karyar da suka yada. Shugabannin gudanarwar kamfanin Sumunti na Dangote sun Karyata wani labarin da ake yadawa a wadansu kafafen jaridun yanar Gizo cewa wai sun koma sayar da kayan …
Read More »Kamfanin Dangote Ya Bunkasa Irin Kudaden Kasashen Waje Da Najeriya Ke Samu
…Ta hanyar kayayyakin sa na da ake samarwa a cikin Nijeriya An bayyana Rukunin kamfanonin Dangote a matsayin daya daga cikin manyan masu samun kudin musanya na kasashen waje a Najeriya wanda hakan ke ba da gudummawa ga ci gaba da bunkasar tattalin arzikin kasar. Da take jawabi a wajen …
Read More »An Karrama Gidan Biredin Zam – Zam Da Fantaziya A Kaduna
….Burin Mu Kara Inganta Tattalin Arziki Da Ci Gaban Kasa Daga Imrana Abdullahi Muktar Ahmad, janaral manaja ne na kamfanin yin Biredi na Zam – Zam da ke Unguwar Tudun Wada cikin garin Kaduna ya jaddada aniyar su ta ci gaba da ingantawa da kyautata sana’arsu ta yin Biredi domin …
Read More »Gwamna Radda Ya Nada Nura Tela A matsayin Sabon Akanta Janar Na Jihar Katsina
Gwamnatin Gwamna Malam Dikko Umar Radda PhD, ta kaddamar da wasu muhimman mukamai da ke karfafa shugabancin kudi a gwamnatin jihar Katsina. An bayyana wadannan nade-naden ne a wata sanarwa mai dauke da sa hannun babban sakataren yada labarai na gwamnan jihar Katsina Ibrahim Kaula Mohammed. An nada Malam Nura …
Read More »