DAGA IMRANA ABDULLAHI Shugaban hukumar tara kudin haraji na kasa Muhammad Nami ya bayyana cewa hukumar ta tara makudan kudin da suka kai naira tiriliyan Goma da kusan biyu a shekarar da ta gabata, 2022. Hajiya Sa’adatu Yero ce ta bayyana hakan a lokacin da ta wakilcin shugaban hukumar …
Read More »YADDA ZA A MAGANCE MATSALAR CANJIN KUDIN DA AKE CIKI A YANZU – TAFIDAN BIRNIN MAGAJI
..Aba ajent kudi su je Kauyuka su ba Jama’a Daga Imrana Abdullahi Alhaji Hassan Umar Dan Galadima, tsohon Mukaddashin babban Manajan Bankin Polaris ne ya bayyana cewa duk da batun canza kudi abu ne mai kyau da Gwamnati ta fito da shi, amma kuma abu ne da yake tattare da …
Read More »AN BUDE KASUWAR DUNIYA TA KADUNA
DAGA IMRANA ABDULLAHI A Kokarin da Gwamnatin da shugaba Muhammadu Buhari ke yi wa jagoranci take yi na ganin al’amura baki daya sun kara inganta Gwamnatin ta jaddada kudirinta na ganin harkokin Noma sun ci gaba da bunkasa domin samun tattalin arziki mai karfi. Ministan ma’aikatar Noma Dokta …
Read More »BA A KARA WA’ADIN CANZA KUDI BA
…Ranar Litinin Ba Canji Sabanin irin yadda wadansu mutane ke yada jita – jitar cewa wai an kara lokacin canza takardun kudin da babban Bankin Najeriya bayan samun Umarnin Gwamnatin tarayya karkashin jagorancin Muhammadu Buhari na a sauya Fasalin kudi na takardun naira dari biyu, naira Daru biyar da …
Read More »ZA A BUDE KASUWAR DUNIYA TA KADUNA RANAR JUMA’A 3 GA WATAN FABRAIRU 2023
DAGA IMRANA ABDULLAHI Mataimakin shugaban kasuwar duniya na 1 Mista Ishaya Idi, ya bayyana cewa a ranar 3 ga watan Fabrairu ne za a bude kasuwar duniyar kasa da kasa karo na 44 a matsugunnin kasuwar na dindindin da ke unguwar Rigachikun, Kaduna a tarayyar Najeriya. Ishaya Idi ya bayyana …
Read More »ZA A GINA SABUWAR KASUWA A GEIDAM
Daga Sani Gazas Chinade, Damaturu Gwamnan jihar Yobe ya rattaba hannu kan kwangilar N3.8bn ga gina sabuwar kasuwa irin ta zamani a garin Geidam kamar yadda gwamnatin sa ta yi alkawarin yi. Gwamnatin Yobe da kamfanin gine-gine na Green and Blue Communications & Electronics Ltd., suka rattaba hannu kan kwangilar …
Read More »WANI MATASHI YA LASHE GASAR MILIYAN BIYAR TA DANGOTE
Lamarin ya kasance abun murna da farin ciki a garin Abuja Jiya yayin da wani ko auren fari bai yi ba da ke shirin yin auren ya samu nasarar lashe makudan kudi miliyan biyar na gasar kamfanin Sumuntin Dangote. Babban Manajan daraktan kamfanin Dangote mai kula da kamfanoni, Mista Olakunle …
Read More »MATSIN TATTALIN ARZIKI YA CANZA NAJERIYA – WALID JINRIL
MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI Sanata Walid Jibril Uban kungiyar masu masaku a Najeriya na dindin din ya bayyana cewa sakamakon matsin tattalin arzikin da ake fama da shi halin tattalin arzikin tarayyar Najeriya ya canza kwarai daga yadda aka san shi a can baya. Sanata Walid Jibril ya bayyana hakan ne …
Read More »AN KADDAMAR DA TAKIN ZAMANI NA DANGOTE
MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI An bayyana kamfanin Dangote a matsayin katafaren kamfanin da ke kokarin bunkasa harkokin Noma a Najeriya, Afrika da duniya baki daya. Injiniya Dokta Mansir Ahmad ne ya bayyana hakan a lokacin kaddamar da Takin Zamani na Uriya wanda kamfanin Dangote ya samar domin ci gaban manoma da …
Read More »Gwamnatin Jihar Sakkwato Ta Kashe Biliyan 2 A Kan Bunkasa Sana’o’i – Tambuwal
Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Sakkwato, Aminu Waziri Tambuwal ya ce Gwamnatinsa a yan shekarun da suka gabata ta kashe naira biliyan biyu (2) a harkar bunkasa sana’o’i a Jihar. Bayanin hakan na kunshe ne a cikin wata takarda mai dauke da sa hannun mashawarci na musamman a kan harkokin kafafen …
Read More »