Home / Kasuwanci (page 8)

Kasuwanci

Yan Kasuwar Kaduna Na Cikin Tagumi

Daga Imrana Abdullahi Kamar yadda aka Sani cewa cutar Korona Bairus ta addabi duniya baki daya, yasa Gwamnatin Jihar kaduna daukar irin matakin nan da ake cewa Gurguwar tsanya da wuri tare fara yin Tula domin kaucewa irin abin da ka iya zuwa a gaba. Daukar matakin kaucewa shiga yanayin …

Read More »

Masari Ya Zo Na Daya A Kasuwar Duniya Ta Kaduna

Daga  Imrana Abdullahi Kaduna Sakamakon irin kwazon da Gwamnatin Jihar Katsina ta nuna game da batun inganta harkokin ciniki da masana’antu a baki dayan Jihar da kasa baki daya yasa Gwamna Aminu Bello Masari a wannan shekarar ta 2020 ya halarci kasuwar duniya sa kansa inda ya yi wa duniya …

Read More »

ZA A KAFA KAMFANONIN TAKI, SHINKAFA A KATSINA

Daga Taskar Labarai Wasu matasa masu kishin jihar Katsina  sun yunkuro dan kafa wani katafaren kamfanin Taki a jihar Katsina. Kamfanin wanda yanzu haka an kammala ginin shi da yin nisa da saka kayan aiki ana aikin shi ne a Funtua,  inda yanki ne na noma sosai da kuma wasu …

Read More »

An Bude Kasuwar Duniya Ta Kaduna Karo Na 41

Daga Imrana Abdullahi Kaduna Ministan Ma’aikatar ciniki, masana’antu da zuba jari na tarayyar Nijeriya Otunba Niyi Adebayo, ya bayyana Gwamnatin kasar karkashin jagorancin Shugaba Muhammadu Buhari a matsayin gwamnatin da take kokari matuka domin kawar da duk wata matsala a harkar tsaro. Minista Otumba Niyi Adebayo ya bayyan hakan ne …

Read More »

A Kamo Dikko Inde Da Mutane Biyu- Kotun Tarayya

Wata babbar kotun Gwamnatin tarayya da ke zamanta a Abuja ta bayar da umarnin kama tsohon shugaban hukumar kwastan na Nijeriya Abdullahi Dikko Inde saboda kin halartar kotun da ya yi. Kotun dai ta gayyaci tsohon shugaban hukumar kwastan ta Nijeriya domin amsa tambayoyi sakamakon kararsa  tare da wadansu mutane …

Read More »