Daga Imrana Abdullahi Gwamnan jihar Katsina Malam Dikko Umaru Radda, ya amince da nadin Alhaji Abdullahi Gargba Faskari a matsayin sabon sakataren gwamnatin jiha. Barista Abdullahi Faskari, wanda tsohon mataimakin gwamnan jihar Katsina ne, tsakanin shekarar 2011 zuwa 2015, ya maye gurbin Ahmed Musa Dangiwa, wanda shugaban kasa Bola Ahmed …
Read More »Dangiwa Ya Yi Murabus A Matsayin Sakataren Gwamnatin Jihar Katsina
Daga Imrana Abdullahi Majalisar zartaswar jihar Katsina ta gudanar da taronta na farko da kuma wani zama mai ban sha’awa don karrama sakataren gwamnatin jihar mai barin gado, Alhaji Ahmed Musa Dangiwa, a gidan gwamnati. Alhaji Ahmed Dangiwa, tare da Hajiya Hannatu Musa Musawa, mai baiwa shugaban kasa shawara kan …
Read More »SAKON TAYA MURNA ZUWA GA SABON SHUGABAN APC NA KASA GANDUJE MURNA
DAGA IMRANA ABDULLAHI Jam’iyyar APC reshen Jihar Zamfara karkashin jagorancin shugabanta Honarabul Tukur Umar Danfulani na taya sabon shugabanmu na kasa Dokta Abdullahi Umar Ganduje murnar zama shugaban jam’iyyarmu mai girma a yayin babban taron jam’iyyar karo na 12 da ya gudanar yau a Abuja. Bayanin hakan na kunshe ne …
Read More »SUNAYEN MINISTOCI KASHI NA BIYU YA ISA MAJALISAR DATTAWA
Daga Imrana Abdullahi AHMED TIJJANI BOSUN TIJJANI DR MARYAM SHETTI ISHAK SALAKO TUNJI ALAUSA TANKO SUNUNU ADEGBOYEGA OYETOLA ATIKU BAGUDU BELLO MATAWALLE IBRAHIM GEIDAM SIMON BAKO LALONG LOLA ADEJO SHUAIBU ABUBAKAR TAHIR MAMMAN ALIYU SABI ALKALI AHMED HEINEKEN LOKPOBIRI UBA MAIGARI ZEPHANIAH JISSALO
Read More »Minista Daga Sakkwato Tambuwal Ya Yi Bayani
Daga Imrana Abdullahi Tsohon gwamnan jihar Sokoto, Sanata Aminu Waziri Tambuwal ya bayyana halin da ake ciki dangane da nadin Bello Muhammad Goronyo a matsayin minista daga Sokoto. Bayanin na Tambuwal yana kunshe ne a cikin wata sanarwa da tsohon kwamishinan ma’aikatar yada labarai da sake farfado da jama’a ta …
Read More »GWAMNATIN ZAMFARA TA SANYA HANNU DOMIN YARJEJENIYAR FARA AIKIN SABUNTA BIRNI
Daga Imrana Abdullahi Gwamnatin Jihar Zamfara ta rattaba hannu kan wata yarjejeniya ta fara aikin sabunta birane kashi na daya a babban birnin jihar. Kashi na daya na aikin na garin shi ne hanyar da ta hada gidan gwamnati da titin Bello Bara’u, titin Tankin Ruwa, da tsohuwar hanyar kasuwa, …
Read More »Man’niru Jafaru: Yayi murabus daga Hidimar Masarautar Zazzau
Royalty Media Services sun hallara a ranar Litinin, biyo bayan takardar murabus da aka mika wa Masarautar Zazzau a ranar 29 ga Yuli, 2023. Tsoron Darakta janar na hukumar kula da ke kula da Zirga Zirgar Jiragen ruwa, a zamanin mulkin Janar Babangida tsakanin 1990 – 1993, tsohon hakimin Hanwa …
Read More »Cire Tallafin Mai: Mun Ajiye Tiriliyan Daya – Tinubu
Daga Imrana Abdullahi Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya bayuana cewa gwamnatin tarayya da ta cire tallafin man fetur ta samu nasarar samun kudi sama da Naira tiriliyan 1. Shugaban ya bayyana hakan ne a wani jawabi da aka watsa a fadin kasar a daren ranar Litinin. Ya ce kudaden, wadanda …
Read More »SHUGABAN KASA TINUBU ZAI YI WA AL’UMMAR KASA JAWABI DA KARFE 7 NA YAMMA
Daga Imrana Abdullahi Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu zai yi jawabi ga al’ummar kasar a ranar Litinin, 31 ga Yuli, 2023 da karfe 7 na yamma. Bayanin hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa mai dauke da sa hannun Dele Alake Mai bawa shugaban kasa shawara na musamman (Ayyuka na …
Read More »GWAMNATIN ADAMAWA TA SANAR DA DOKAR HANA FITA SA’O’I 24
Daga Imrana Abdullahi Gwamnan jihar Adamawa Honarabul Ahmadu Umaru Fintiri ya kafa dokar hana fita ta sa’o’i 24 a jihar, daga nan zuwa ranar Lahadi 30 ga Yuli, 2023. Wata sanarwa da babban sakataren yada labarai na gwamnan, Humwashi Wonosikou, ya fitar a ranar Lahadi, ta ce dokar hana fita …
Read More »