A kokarin Tallafawa jama’a tsohon gwamnan Jihar Zamfara ya amince tare da fitar da kudi naira miliyan 200 domin saye da raba shanu da raguna da kuma tsabar kudi ga al’umma daban-daban a jihar. Karamcin na zuwa ga waɗanda suka ci gajiyar bikin Eid-El-Adha mai zuwa na 2023 cikin sauƙi. …
Read More »Kungiyoyin NLC Da TUC Sun Yabawa Gwamnan Zamfara Kan Biyan Albashin Afrilu Da Mayu
Daga Imrana Abdullahi Sakamakon irin yadda tsohuwar Gwamnatin Dafta Bello Matawalle ta bar wa sabuwar Gwamnati karkashin Dafta Dauda Lawal bashin Albashi na tsawon watanni uku amma a yanzu sabon Gwamnan ya biya ma’aikatan Jihar Zamfara albashin watanni biyu ya sa kungiyoyin kwadago na NLC da TUC murna da farin …
Read More »Labarin Tsohuwar Ministar FCT A kan Motar Hukuma Ta Miliyan 200 Ba Gaskiya Bane
Imrana Abdullahi Sabanin labarin da ake yadawa a daya daga cikin jaridun kasar tarayyar Najeriya cewa tsohuwar ministar babban birnin tarayya Abuja, Dakta Ramatu Tijjani Aliyu, ta ki amincewa da mayar da wata babbar mota kirar SUV Prado Jeep, wadda ta ce kudinta ya kai kusan Naira miliyan 200 da …
Read More »Jihar Kebbi Na Bukatar Goyon Bayanmu Da Hadin Gwiwa – Shettiman Gwandu
Daga Imrana Abdullahi Sabon mashawarci na musamman ga gwamnan iharJ Kebbi kan harkokin Gwamnati da samar da ababen more rayuwa, Alhaji Abubakar Malam (Shettiman Gwandu) ya yi kira da kowa ya bayar da hadin kai domin ci gaban Jihar Kebbi. Bayanin hakan na kunshe ne a cikin wata sanarwa mai …
Read More »GWAMNA UBA SANI YA NADA SAMUEL ARUWAN, KANTOMAN KULA DA BABBAN BIRNIN KADUNA, KCTA.
Daga Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Kaduna, Sanata Uba Sani ya amince da nadin Samuel Aruwan a matsayin shugaban hukumar kula da babban birnin jihar Kaduna (KCTA). Bayanin hakan na kunshe ne a cikin wata takarda mai dauke da sa hannun Muhammad Lawal Shehu Babban Sakataren Yada Labarai da aka rabawa manema …
Read More »Gwamnatin Kano Ta Aike Da Jerin Sunayen kwamishinoni 19 Ga Majalisar Dokokin Jihar
Daga Imrana Abdullahi  …Jerin sunayen sun hada da mata biyu da maza 17. Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya mika sunayen mutane 19 ga majalisar dokokin jihar domin a tantance tare da amincewa da su a matsayin kwamishinoni da mambobin majalisar zartaswar jihar. Kakakin majalisar dokokin jihar, Yusuf …
Read More »DCG Wale Adeniyi ne Mukaddashin Shugaban Hukumar Kwastam Ta Najeriya
 Daga Imrana Abdullahi Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya amince da nadin DCG Adeniyi Bashir Adewale a matsayin mukaddashin Kwanturolan Hukumar Kwastam na Najeriya. Sanarwar mai dauke da sa hannun Daraktan yada labarai na sakataren gwamnatin tarayya ce ta bayyana hakan. Kafin dai wannan nadin Adeniyi (MFR) ACG Adewalw Adeniyi MFR …
Read More »GWAMNAN JIHAR KADUNA YA NADA MASU SHAWARA NA MUSAMMAN 14.
Daga Imrana Abdullahi Gwamnan jihar Kaduna, Sanata Uba Sani ya amince da nadin masu ba da shawara na musamman guda Goma sha hudu (14). Bayanin hakan na kunshe ne a cikin wata takarda mai dauke da sa hannun Muhammad Shehu Lawal, Babban Sakataren Yada Labarai na Gwamnan Jihar Kaduna da aka …
Read More »Kakakin Majalisa Abbas Ya Yi Allah-wadai Da kashe Shugaban Fulani Da Yara A Zariya
Daga Imrana Abdullahi Kakakin majalisar wakilai ta tarayyar Najeriya Honarabul DaftaTajudeen Abbas, ya yi Allah-wadai da kisan wani bafulatani, Alhaji Shuaibu Mohammad da ‘ya’yansa hudu da wasu ‘yan bindiga da ake kyautata zaton ‘yan bindiga ne suka yi a unguwar Dorayi da ke karamar hukumar Zariya ta jihar Kaduna. A …
Read More »AN SA DOKAR HANA FITA SA’O’I 24 A MANGU
Daga Imrana Abdullahi Majalisar karamar hukumar Mangu da ke Jihar Filato arewacin Najeriya ya Sanya dokar hana fita na tsawon Sa’o’I 24 domin samar da dai dalton al’amura. Bayanin hakan na kunshe ne a cikin wata takardar sanarwar da shugaban kwamitin rikon karamar hukumar Mista Markus Artu ya fitar ranar …
Read More »