Daga Imrana Abdullahi Masu zanga-zangar a ranar Litinin din da ta gabata sun fito kan titunan birnin Kano domin nuna rashin amincewarsu da aikin rusau da gwamnatin jihar karkashin jagorancin Abba Kabir Yisuf ke yi. Tuni dai an riga an rushe gine-gine da dama da aka yi a zamanin waccan …
Read More »Na Samu Gayyata Ta Musamman Daga Majalisar Dinkin Duniya – Malam Shekarau.
Tsohon Gwamnan Kano kuma tsohon Sanatan Kano ta tsakiya, Malam Ibrahim Shekarau, ya ce ya samu gayyata ta musamman daga babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya zuwa birnin Amurka “New York” na kasar Amurka. Malam Shekarau ya ce ba a yi masa cikakken bayani ba kan dalilin gayyatar da …
Read More »Sanata Abdul’aziz Yari Ya Bawa ‘Yan APC Tallafin Naira Miliyan 300 A Zamfara
Daga Imrana Abdullahi Sanata Abdul’aziz Yari Abubakar, Sanata mai wakiltar mazabar Zamfara ta Yamma ya bayar da gudunmuwar Naira miliyan 300 ga magoya bayan jam’iyyar APC na Zamfara domin gudanar da bikin babbar Sallah. Ya sanar da bayar da tallafin ne a yau Lahadi (Lahadi) a gidansa da ke Talata …
Read More »Hukumar NDLEA Ta Kama Mutane 1,064, Ta Kama Tan 7.5 Na Haramtattun kwayoyi A Kano.
A cewarsa, shaye-shayen miyagun kwayoyi da safarar miyagun kwayoyi abubuwa ne da ke barazana ga lafiya da rayuwar mutane da kuma al’umma baki daya. Ya ce wadanda ake zargin sun hada da maza 1,001 da mata 63. Mista Maigatari ya ce jimillar magungunan da aka kama a cikin …
Read More »Allah Ya Yi wa Farfesa Abdullahi Muhammad Shinkafi, Walin Shinkafi rasuwa
Daga Imrana Abdullahi Bayanan da muke samu daga babban birnin tarayyar Najeriya Abuja na cewa Allah ya yi wa tsohon Sakataren Gwamnatin Jihar Zamfara Farfesa Abdullahi Muhammad Shinkafi rasuwa. Marigayin dai kamar yadda wata sanarwa ta bayyana cewa ya rasu ne a garin Abuja kuma za a yi Jana’izarsa a …
Read More »GORON SALLAH: MATAWALLE YA BAYAR DA KYAUTAR RAGUNA, SHANU DA MILIYAN 200 GA JAMA’A
A kokarin Tallafawa jama’a tsohon gwamnan Jihar Zamfara ya amince tare da fitar da kudi naira miliyan 200 domin saye da raba shanu da raguna da kuma tsabar kudi ga al’umma daban-daban a jihar. Karamcin na zuwa ga waɗanda suka ci gajiyar bikin Eid-El-Adha mai zuwa na 2023 cikin sauƙi. …
Read More »Kungiyoyin NLC Da TUC Sun Yabawa Gwamnan Zamfara Kan Biyan Albashin Afrilu Da Mayu
Daga Imrana Abdullahi Sakamakon irin yadda tsohuwar Gwamnatin Dafta Bello Matawalle ta bar wa sabuwar Gwamnati karkashin Dafta Dauda Lawal bashin Albashi na tsawon watanni uku amma a yanzu sabon Gwamnan ya biya ma’aikatan Jihar Zamfara albashin watanni biyu ya sa kungiyoyin kwadago na NLC da TUC murna da farin …
Read More »Labarin Tsohuwar Ministar FCT A kan Motar Hukuma Ta Miliyan 200 Ba Gaskiya Bane
Imrana Abdullahi Sabanin labarin da ake yadawa a daya daga cikin jaridun kasar tarayyar Najeriya cewa tsohuwar ministar babban birnin tarayya Abuja, Dakta Ramatu Tijjani Aliyu, ta ki amincewa da mayar da wata babbar mota kirar SUV Prado Jeep, wadda ta ce kudinta ya kai kusan Naira miliyan 200 da …
Read More »Jihar Kebbi Na Bukatar Goyon Bayanmu Da Hadin Gwiwa – Shettiman Gwandu
Daga Imrana Abdullahi Sabon mashawarci na musamman ga gwamnan iharJ Kebbi kan harkokin Gwamnati da samar da ababen more rayuwa, Alhaji Abubakar Malam (Shettiman Gwandu) ya yi kira da kowa ya bayar da hadin kai domin ci gaban Jihar Kebbi. Bayanin hakan na kunshe ne a cikin wata sanarwa mai …
Read More »GWAMNA UBA SANI YA NADA SAMUEL ARUWAN, KANTOMAN KULA DA BABBAN BIRNIN KADUNA, KCTA.
Daga Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Kaduna, Sanata Uba Sani ya amince da nadin Samuel Aruwan a matsayin shugaban hukumar kula da babban birnin jihar Kaduna (KCTA). Bayanin hakan na kunshe ne a cikin wata takarda mai dauke da sa hannun Muhammad Lawal Shehu Babban Sakataren Yada Labarai da aka rabawa manema …
Read More »