Home / Labarai (page 32)

Labarai

AN SA DOKAR HANA FITA SA’O’I 24 A MANGU

 Daga Imrana Abdullahi Majalisar karamar hukumar Mangu da ke Jihar Filato arewacin Najeriya ya Sanya dokar hana fita na tsawon Sa’o’I 24 domin samar da dai dalton al’amura. Bayanin hakan na kunshe ne a cikin wata takardar sanarwar da shugaban kwamitin rikon karamar hukumar Mista Markus Artu ya fitar ranar …

Read More »

Hadarin Mota Mutane Hudu Sun Mutu A Hanyar Oyo

….Hukumar kiyaye hadurra ta kasa (FRSC) ta dora laifin yin gudun da ya wuce ka’ida Daga Imrana Abdullahi Rahotannin da suke iske mu na cewa a kalla Mutane hudu, dukkansu maza ne suka mutu a wani hatsarin mota a ranar Asabar a kan babbar hanyar Ibadan zuwa Oyo da ke …

Read More »

Ba Mu Ce Muna Neman Matawalle Ruwa A Jallo Ba – EFCC 

Sabanin irin yadda ake ta yada wadansu rahotanni marasa tushe balantana makama  cewa wai Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati (EFCC) na neman tsohon Gwamnan Jihar Zamfara ruwa a jallo, wanda kuma ba hakan bane.  Hukumar Efcc ta musanta rahotannin da ake yadawa a kafafen sada zumunta …

Read More »

AN MIKAWA KOTU MOTOCIN MATAWALLE – YAN SANDA

 Duk motocin da rundunar ‘yan sandan Jihar Zamfara ta kwace daga hannun tsohon gwamnan jihar, Bello Matawalle, an mikawa kotu ne a ranar Asabar. Jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan sandan jihar, ASP Yazid Abubakar, ya tabbatar da faruwar lamarin a ranar Asabar din da ta gabata ta …

Read More »

Dan Majalisar Kaduna Ya Rasu kwanaki 3 Da Rantsar Da shi

 Daga IMRANA ABDULLAHI Kamar dai yadda jaridar theshieldg.com da ke a yanar Gizo ta wallafa  cewa dan majalisar da ke wakiltar karamar hukumar  Chikun a majalisar dokokin Jihar Kaduna Madami Garba Madami ya rasu kwanaki uku kacal da Rantsar da su a matsayin zababbun yan majalisar da suka lashe zabe …

Read More »