….Ya ce Kwamishinoni, Masu Bashi Shawara, ” Mun yi Bakin Kokatin mu”. Daga Imrana Abdullahi Ya kasance wani wurin da ake ta barke wa da kuka a ranar Laraba da maraice a cikin gidan Gwannatin Jihar Katsina yayin da Gwannan Jihar Aminu Bello Masari ya kasa …
Read More »BILIYAN 30 :ZA A GINA TITUNA A JIHAR YOBE
Daga Sani Gazas Chinade, Damaturu Gwamna Mai Mala Buni na jihar Yobe a ranar ya amince da ware zunzurutun kudi kimanin Naira biliyan 30 domin gudanar da ayyuka daban-daban a fadin jihar da suka hada da gina Sabbin Tituna da gyara Tsoffin da suka lalace. Gwamnan ya bayyana hakan ne …
Read More »A Jihar Yobe An Tsaida 25 Ga Watan Nuwamba Don Gudanar Da Zaben Kananan Hukumomi
Daga Sani Gazas Chinade, Damaturu Gwamnatin jihar Yobe ta tsaida ranar 25 ga watan Nuwamba 2023 a matsayin ranar da za ta gudanar da zaben kananan hukumomi. Bayanin hakan ya fito ne daga bakin Sakataren gwamnatin jihar (SSG), Baba Mallam Wali a wata wasikar sanarwa da ya aikewa …
Read More »Rukunin Farko Na Maniyyatan Nasarawa Sun Yi Hadari
Daga Imrana Abdullahi Bayanan da muke samu na cewa rukunin farko na Maniyyatan Jihar Nasarawa da ke arewacin tarayyar Najeriya a kan hanyarsu ta zuwa filin Jirgin Saman Abuja sun samu hadarin Mota. Su dai Maniyyatan masu aniyar tafiya kasa mai tsarki domin yin aikin Hajji sun fito ne daga …
Read More »Gwamnan Gombe Inuwa Yahaya Ne Shugaban Kungiyar Gwamnonin Arewacin Najeriya
Daga Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Gombe Muhammad Inuwa Yahaya ya zama shugaban kungiyar Gwamnonin arewacin Najeriya. Majiyarmu ta tabbatar mana cewa Gwamnan Gombe dai ya samu nasarar lashe zaben Gwamnan Jihar da ke jiran rantsuwa domin ci gaba da zama Gwamnan Jihar Gombe a karo na biyu, …
Read More »AN RUSHE MAJALISAR ZARTASWAR JIHAR KANO
DAGA IMRANA ANDULLAHI A kokarin Gwamnayin Jihar Kano karkashin jagorancin Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na ganin an mika ragamar mulkin Jihar a hannun zabbiyar Gwamnati, Gwamna Dokta Abdullahi Umar Ganduje da ake yi wa lakabi da Gandun aiki ya bayar da umarnin kowa ne kwamishina da mai ba Gwamna …
Read More »El- Rufa’I Ya Cire Sarakuna 2 Da Masu Unguwanni 2
Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasiru El- Rufa’I tuni ya amince da cire sarakunan Arak da Piriga Jonathan Paragua Zamuna da tsohon Soja mai ritaya Janar Aliyu Iliyah Yammah baki dayansu. A cikin wata takardar sanarwa daga kwamishiniyar ma’aikatar da ke kula da kananan hukumomi Umma Ahmad da ta fitar a …
Read More »Hajiya Aminatou Abdoulkarim Muhammad Alakiri Ce
Daga Imrana Abdullahi, Kaduna. Wadansu masu kishin al’ummar kasar Janhuriyar Nijar mazauna Najeriya sun bayyana Dokta Aminatou Abdoulkarim Muhammad da cewa alkairi ce ga kasashen Najeriya da Nijar. Wadansu mata ne da suka Dade a tarayyar Najeriya tun suna yan kananan yara suna tare da iyayensu har a yanzu sun …
Read More »Matasa Sun Kashe Barawon Mashin A Soba
…..Wasu Fusatattun Matasa Sun Kashe Wanda Ake Zargi Da Satar Mashi Suka Kona Gawarsa A Soba Wadansu Fusatattun matasa a karamar hukumar da ke cikin Jihar Kaduna sun kashe wani matashi mai shekaru 25 da aka bayyana sunansa da Sani Adamu da yake a Tashar Iche Maigana sun kuma Kona …
Read More »A Fito Da Hujjar Da Ke Kalubalanta ta, Shugaban Efcc Ya Mayarwa Matawalle
Daga Imrana Abdullahi Shugaban hukumar Efcc a tarayyar Najeriya Abdulrasheed Bawa, Ya Cewa Gwamnan Jihar Zamfara ya Fito da hujjar da yake daa ita a Kan batun neman cin hanci da ya yi masa Matawalle ya yi kira ga shugaban hukumar ta Efcc da ya ajiye aikinsa, inda ya ce …
Read More »