Jaridar Shield online Ta Karrama Adamu Mohammad Gidado Gishirin Ma’aurata Mustapha Imrana Abdullahi A kokarin jaridar shield da Garkuwa da ake wallafawa a yanar Gizo a Turanci da hausa da kuma a takarda da suke aikin binciko ainihin mutanen da suka yi fice wajen inganta rayuwar al’umma ko dai ta …
Read More »Talban Danejin Katsina Kalubale Ne A Gare Ni – Labiru Musa Kafur
Talban Danejin Katsina Kalubale Ne A Gare Ni – Labiru Musa Kafur Mustapha Imrana Abdullahi Talban Danejin Katsina Alhaji Labiru Musa Kafur ya bayyana cewa ana ba mutane Sarauta ne sakamakon irin kokari da jajircewa da suke yi wajen ci gaban al’umma. Duk da yake ba kasafai ake samun mutum …
Read More »Ina Jin Cewa Wani Kalubale Ne A Gabana – Sardaunan Danejin Katsina
Ina Jin Cewa Wani Kalubale Ne A Gabana – Sardaunan Danejin Katsina Mustapha Imrana Abdullahi Alhaji Sabi’u Sa’idu, shi ne sabon Sardaunan Danejin Katsina Hakimin Mahuta na farko da aka nada a ranar Lahadin da ta gabata a garin Mahuta. Sabon Sardaunan ya bayyana wannan nadin …
Read More »An Sako Dalibai 5 Daga Cikin 39 Da Aka Sace A Kaduna
An Sako Dalibai 5 Daga Cikin 39 Da Aka Sace A Kaduna Imarana Abdullahi Dalibai biyar daga cikin jimillar guda 39 da aka sace aka kuma yi Garkuwa da su a halin yanzu sun samu kubuta daga yan bindigar. Daliban na makarantar koyon aikin Gona da Gandun daji da ke …
Read More »An Nada Bello Kagara Sarkin Yakin Danejin Katsina
An Nada Bello Kagara Sarkin Yakin Danejin Katsina Mustapha Imrana Abdullahi Bayan samun amincewar Mai martaba Sarkin Katsina Alhaji Abdulmumini Kabir Usman ga Danejin Katsina Hakimin Mahuta Alhaji Bello Abdulkadir Yammama na ya nada Alhaji Bello Kagara tare da wadansu mutane sha shida (16) sarautun gargajiya daban daban domin nuna …
Read More »An Yi Taron Tunawa Da Ranar Mata Ta Duniya A Kaduna
An Yi Taron Tunawa Da Ranar Mata Duniya A Kaduna Mustapha Imrana Abdullahi An yi kira ga daukacin matan Jihar Kaduna da Nijeriya baki daya da su mayar da hankali wajen tsayawa domin neman mukamai daban daban ta yadda suma za su samu damar a dama da su kamar yadda …
Read More »Yan bindiga Sun Kaiwa Tawagar Gwamnan Banuwai Samuel Ortom Hari
Yan bindiga Sun Kaiwa Tawagar Gwamnan Banuwai Samuel Ortom Hari Mustapha Imrana Abdullahi Wadansu yan bindiga masu dauke da makamai sun kaiwa jerin motocin Gwamnan Jihar Banuwai Samuel Ortom hari a dai dai Tyo Mu, kusa da barikin sojojin sama da ke Makurdi, babban birnin Jihar Banuwai. Babban sakataren yada …
Read More »Yan bindiga Sun Watsa Garuruwa Sama Da 30 A Kasar Birnin – Sarkin Birnin Gwari
Yan bindiga Sun Watsa Garuruwa Sama Da 30 A Kasar Birnin – Sarkin Birnin Gwari Mustapha Imrana Abdullahi Mai Martaba Sarkin Birnin Gwari Alhaji Zubairu Jibril Mai Gwari II ya bayyana irin yadda wadansu garuruwa a karkashin Masarautarsa da suka kai sama da Talatin (30) a halin yanzu ba kowa …
Read More »Personal Aide of Wamakko, abducted killed by gunmen, buried in Sokoto
Personal Aide of Wamakko, abducted killed by gunmen, buried in Sokoto The Personal Aide of Senator Aliyu Magatakarda Wamakko, Alhaji Abba Abbey Gidan Haki, who was abducted by some unknown gunmen on Thursday night, in Sokoto and subsequently killed, has been buried on Friday night . In …
Read More »Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 13, Sun Ji Wa 7 Rauni A Zangon Kataf, Kauru Da Chikun
Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 13, Sun Ji Wa 7 Rauni A Zangon Kataf, Kauru Da Chikun Mustapha Imrana Abdullahi ….Gidaje 56, Babura 16 aka Kona A karamar hukumar Kauru Bayanai da suke fitowa daga Jihar Kaduna na cewa an halaka mutane 13 wadansu Bakwai sun samu raunuka sakamakon wadansu …
Read More »