Home / Labarai (page 84)

Labarai

Masari Ya Rufe Kasuwannin Jihar Katsina

Daga  Imrana Abdullahi Sakamakon samun wani mutum guda dauke da kwayar cutar korona a garin Dutsinma, Gwamna Aminu Bello Masari ya bada umurnin a rufe karamar hukumar ta tun daga karfe bakwai na safiyar gobe Juma’a, 17 ga watan Afrilu 2020. Gwamnan ya kuma bayar da umurnin a rufe dukkan …

Read More »

Masari Ya Bada Umarnin Ci gaba Da Yin Sallar Juma’a

 Imrana Abdullahi Gwamnatin Jihar Katsina ta sassauta dokar hana zuwa Sallar Juma’a wadda za’a cigaba daga wannan satin akan wasu tsare-tsare da dokoki da tayi kamar haka: 1. Bada dama ga wasu Manyan Masallatai tare da samar masu abubuwan kariya irinsu: i. Tankunan ruwa ii. Sabullai iii. Abin kariyar hanci …

Read More »

Mutane Na Biyayya Ga Dokar Hana Fita A Kaduna

Daga I  Abdullahi Kaduna Tun bayan da a jiya Gwamnatin Jihar Kaduna karkashin jagorancin Malam Nasiru Ahmad El-Rufa’i da ta Sanya dokar hana fita tsawon Awa Ashirin da Hudu wato Dare da rana kenan a kokarinta na ganin an yi yaki da cutar Covid- 19 da ake kira da Korona …

Read More »