Imrana Abdullahi Mai magana da yawun Gwamnan Jihar Kano Kwamared Abba Anwar ya bayyana cewa daga karfe sha biyun daren Gobe Juma’a Kano ba shiga ba fita domin za a rufe dukkan hanyoyin sama da kasa. ABBA Anwar ya tabbatar da cewa babu wata tantama gobe idan lokacin ya yi …
Read More »Gwamnatin Kaduna Ta Hana Aiki Da Babura Mai Kafa 2 Da Mai Kafa uku
Imrana Abdullahi Gwamnatin Jihar Kaduna karkashin jagorancin Malam Nasiru Ahmad El- Rufa’i ta sanar da hana yin aiki da Mashina masu kafa biyu da yar kurkura mai kafa uku saboda tsoron yaduwar cutar Korona Bairus. Gwamnatin Jihar kaduna sun bayyana daukar matakin ne da suka ce masu haya da Baburan …
Read More »Tsoron Dokar Hana Fita A Kaduna Mutane Sun Fara Tururuwar Neman Abin Yin Girki
Abdullahi Abdullahi kaduna Sakamakon wata sanarwar da Gwamnatin Jihar kaduna ta fitar cewa idan har jama’a ba su natsuba sula bi tsarin doka yadda ya dace ba saboda daukar matakan hana raduwar cutar toshe numfashi ta Covid 19 da ake kira Korona birus yasa jama’a yin hanzarin kintsa gidajensu domin …
Read More »AN Rufe Masallacin Kasa Na Abuja
Daga Imrana Abdullahi Kaduna Sakamakon irin matsalar da ake kauce ma faruwarta ta fuskar yada cutar da ke toshe numfashi ta (Covid 19) Korona birus yasa hukumar gudanarwar babban masallacin kasa da ke Abuja suka bayyana rufe masallacin da a yanzu ba za a gudanar da salloli biyar da ake …
Read More »Kungiyar NUJ Reshen Arewacin Nijeriya Ta Dage Taron Da Ta Shirya
Imrana Abdullahi Kungiyar yan jarida reshen arewacin Nijeriya ta Yamma ta bayar da sanarwar dage wani babban taron tattaunawar da ta shirya yi a dakin taro na gidan Tunawa da Sardauna da ake kira gidan Arewa cikin garin kaduna. Tun da farko dai kungiyar reshen Arewa ta Yamma Yamma shirya …
Read More »Da dumi Duminsa: An Tabbatar Wanda Ake Zargi Da Cutar Coronavirus A Katsina Bashi Dauke Da Cutar
Mustapha Imrana Abdullahi Rahotannin da muke samu daga Jihar Katsina na cewa mutumin da ake zargi da yana dauke da cutar Daukewar Lumfashi da ake kira Corona virus ko Covid 19. Kwamishinan kula da harkokin lafiya na Jihar Katsina Injiniya Nuhu Yakubu Danja ne ya tabbatar wa da kafar yada …
Read More »An Kama Wani Kwarto A Jihar Kebbi
Wata babbar kotun Gwamnatin tarayya da ke a Unguwar Nasarawa birnin Kebbi, Jihar Kebbi, ta mika wani mutum mai shekaru 24 mai suna Abubakar Garba, saboda aikata wani aiki da ya yi shigar mata sanye da hijab ya shiga gidan makwabcinsa da nufin ya yi wa matar Fade. Lamarin dai …
Read More »An Mayar Da Tsohon Sarkin Kano Awe
Daga Imrana Kaduna Kamar yadda rahotannin da muke samu da yammacin nan ke cewa Gwamnatin Jihar Nasarawa ta mayar da tsohon sarkin Kano da aka sauke a jiya garin Awe a karamar hukumar Awe cikin Jihar Nasarawa a arewacin tarayyar Nijeriya. Kamar yadda rahotannin suka bayyana wa majiyar …
Read More »Ga Takaitaccen Tarihin Sabon Sarkin Kano
Daga Imrana Abdullahi An haifi sabon Sarkin Kano Kano shekarar 1963 a garin Kano, ya fara karatun boko a makarantar gidan Makama da ke kusa da gidan ajiye Tarihi na Gidan Makama a birnin Kano. Bayan nan ya shiga makarantar sakandare ta Gwale. Sai kuma karatun digirinsa na farko a …
Read More »An nada Aminu Ado sabon sarkin Kano.
An nada Aminu Ado sabon sarkin Kano. Mustapha Imrana Abdullahi Sakataren gwamnatin jihar Kano, Alhaji Usman Alhaji ne ya sanar da hakan a wani taron manema labarai a gidan gwamnati ranar Litinin, jim kadan bayan sauke Sarki Sanusi II. Gabanin nadin nasa shi ne sarkin sabuwar masarautar Bichi da Gwamna …
Read More »