….Gwamna Masari: Nijeriya Na bukatarka A MAJALISAR DATTIJAI Jawabi ga manema labarai akan bukatar Mai Girma Gwamna Aminu Bello Masari ya fito takarar kujerar Sanata a zaven 2023 wanda Kakakin Qungiyar, Mohammad Lawal Maikuxi ya gabatar a xakin taro na Al Hayatt da ke bimin Katsina a ranar …
Read More »Babban gangamin jam’iyyar APC ya kankama
Daga Salisu Na’inna Dambatta Allah Ya yi ikonsa, ga shi ranar 26 ga watan nan na Maris a wannan shekara ta 2022 za a yi babban taron jam’iyyar APC na kasa. Wannan taro ya kusa zama zahiran domin an kama turba sak domin yin taron lafiya, a …
Read More »SULHU ALKAIRI NE – YUSUF DINGYADI
BOLA Tinubu da yaronsa na siyasa Rauf Aregbesola sun dai dai ta da juna, sun amince da yi wa juna uzuri saboda manufa ta ci gaban yankinsu bayan shugabanni da sarakuna na kabilar Yarbawa sun shiga tsakani a asirce da baiyane. Hakan na faruwa a dai-dai lokacin da …
Read More »BOLA AHMED TINUBU NAGARI NA KOWA
MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI Sakamakon irin shauki na Zakuwa da kosawar da dimbin al’ummar Najeriya suka yi domin ganin Nagari na kowa da ake yi wa lakabi da Inuwa baki kyamar kowa wato cikakken dan kishin kasa Dokta Bola Ahmad Tinubu, wanda ya yi an gani musamman lokacin …
Read More »Ai Zamfarawa Ba Wawaye Bane!!!
Ina mai rantsuwa da Allah, wanda babu abun bautawa da gaskiya sai shi kadai! Kowa yasan cewa a baya, alummar jihar Zamfara baki daya sun shiga cikin garari, da tashin hankali, da rudu, da hayaniya, da rashin tabbas, da damuwa iri-iri, kala-kala, daban-daban, a karkashin wani tsohon gwamna, mai …
Read More »MATSALAR YAN BINDIGA: TARIHI YA NUNA AMFANI DA KARFI SHI NE MAFITA
Abu Humaida Abubakar Abdullahi Akwa A ‘yan kwanakin nan an samu tabarbarewar tsaro a yankin Arewa maso yammacin Nijeriya sakamakon ayyukan yan bindiga da ke kashewa da yin garkuwa da mutane. Gwamnati na iya kokarinta don ganin cewa an magance matsalar sai dai tana fuskantar kalubale daga wasu bangarori …
Read More »Walimar Cika Shekaru Biyu Da Auren Injiniya Kailani, Khadija Ta Yi Armashi
Mustapha Imrana Abdullahi Kamar yadda karantarwar addinin Islama ta bayyana cewa aure sunnah ce ta Manzon tsira Annabi Muhammadu (S.A.W) da ya umarci al’ummarsa da su yi aure domin su hayayyafa saboda ya yi alfahari da al’ummar a ranar Gobe idan alkiyama ta tsaya. A kokarin ganin an raya sunnar …
Read More »‘Ba Zamu Rufe Baki Mu Kauda Kai, Yan Arewa Suna Cikin Bala’i Don Kwadayin Mulki A 2023, Inji Gwamna Zamfara, Bello Mutawalle
Lokaci ya yi da yan arewa za su dawo su yi wa kansu karatun ta natsu, a ajiye kiyayya, hassada, kwadayi da tsoro tsakanin juna a fuskanci babbar barazanar da ke kara raba makomar arewa; wato sha’anin tsaro, talauci da lallaci. Dattawan Arewa da masu rike da madafun iko da …
Read More »YA AKE FULANI MAKIYAYA KE SAMAR DA NAMA A KASUWA KAN FARASHI MAI SAUKI ?
Idan muka mayar da tsarin kiwon dabbobi na zamani, ya dace mu shirya samun sakamakon sa – DAGA GBENGA OLAWEPO-HASHIM A matsayina na dan kasuwa kuma wanda yake da sha’awa kwarai a game da batun tattalin arzikin k’asa, koda yaushe na yi imanin cewa batun …
Read More »Maganin Mahaukacin Biri, Karen Maguzawa
Maganin Mahaukacin Biri, Karen Maguzawa…! Duk Daya Bayan Daya, Yau An Fara Dawo Ma Maganar Da Gwamnan Jahar Zamfara Bello Mutawalle Yayi Akan Bamu Da Karfin Soja Ko Na Yan Sanda Da Zamu Iya Kawo Karshen Kalubalen Nan, Har Sai Al’umma Sun Hada Kai Tare Da Samar Da Adalci …
Read More »