Home / News (page 209)

News

MAKARFI MUTUM NE MAI MAGANA DAYA – WIKE

MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI Gwamnan Jihar Ribas Nyeson Wike, ya bayyana Sanata Ahmad Muhammad Makarfi a matsayin mutum mai magana daya a koda yaushe. Nyeson Wike ya bayyana hakan ne lokacin da ya kawo ziyarar girmamawa da kuma fatan alkairi ga Sanata Makarfi tun bayan da ya dawo daga kasar Ingila …

Read More »

DOKTA SULEIMAN SHU’AIBU SHINLAFI NAGARI NA KOWA

DAGA IMRANA ABDULLAHI SAKAMAKON irin kokari da aiki tukuru wajen ganin ya inganta rayuwar al’umma a Jihar Zamfara mai ba Gwamna Shawara a kan harkokin hulda da kasashen waje Dokta Suleiman Shu’aibu Shinkafi, ya kara Daura dammarar ci gaba da kwazon aiki domin ganin tafiyar Gwamna Bello Muhammad Matawalle ta …

Read More »

Coalition for Sanga Youth Development Association inaugurates Exco, ways to promote youth inclusiveness.

    Determined to bring the youths of Sanga Local Government Area in Southern Kaduna under one umbrella in order to promote youth empowerment, infrastructural development, among others, various Socio-Cultural Development Associations and it’s affiliates body have on Saturday met in Gwantu, the headquarters of the local government and formed …

Read More »

AN YABAWA GWAMNA BELLO MATAWALLE NA ZAMFARA

MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI   An yabawa Gwamnan Jihar Zamfara Alhaji Muhammad Bello Matawalle, bisa nadin da ya yi wa Dokta Suleiman Aliyu Shinkafi a matsayin mai ba Gwamna shawara a kan hulda da kasashen waje. ALIYU MOYI DAN MADAMIN SHINKAFI, ne ya bayyana hakan a wajen wani babban taron da …

Read More »