Sunayen Manyan Sojojin Da Suka Mutu A Hatsarin Jirgin Sama Ga sunayen manyan sojojin da suka mutu a hadarin Jirgin saman da ya faru a yau Lahadi a Nijeriya. Kamar yadda aka samu sanarwa a shafin Sada zumunta na ministan kula da harkokin sufurin Jirgin sama Sanata Hadi Sirika, cewa …
Read More »Olawepo-Hashim Ya Gargadi Masu Rura Wutar Kabilanci, Ya Bayar Da Mafita A Kan Zaman Lafiya
Olawepo-Hashim Ya Gargadi Masu Rura Wutar Kabilanci, Ya Bayar Da Mafita A Kan Zaman Lafiya Mustapha Imrana Abdullahi Domin a samu ingantacciyar rayuwa ga kowa, ya zama wajibi yan Nijeriya su hanzarta yin watsi da batun bambance bambance a tsakaninsu musamman ta hanyar yin amfani da kalaman da ba su …
Read More »Olawepo-Hashim Warns Against Ethnic Profiling, Offer Peace Remedies
Press Release Olawepo-Hashim Warns Against Ethnic Profiling, Offer Peace Remedies For collective survival , it is urgent for Nigerians to tone down divisive actions and speeches, businessman and 2019 Presidential Candidate, Mr Gbenga Olawepo-Hashim has advised. Reacting to rising ethinc tension in the land, Hashim warned …
Read More »SAGIR HAMIDU BLABBING FOR RECOGNITION
SAGIR HAMIDU BLABBING FOR RECOGNITION. By Yusuf Idris Gusau It now cristal clear that the National Caretaker Committee of the All Progressives Party (APC), under the leadership of His Excellency Governor Mai Mala Buni by reuniting its members in addition to the glaring efforts of the …
Read More »An Yi Wa Yan Dako Kyakkyawan Tsari A Kaduna
An Yi Wa Yan Dako Kyakkyawan Tsari A Kaduna Mustapha Imrana Abdullahi Barista Muhammad Sani Suleiman, shi ne sakataren hukumar kula da kasuwanni ta Jihar Kaduna ya bayyana cewa a kokarin Gwamnatin Jihar na ganin ta kare dukiyar jama’a yasa aka yi tsarin yi wa dukkan wani mai sana’ar yin …
Read More »Three killed, One Injured In Kajuru local Government Area
Three killed and one injured in Kajuru local government area – Police investigate bandits’ possible collusion with locals – Irate youths lynch kinsman for alleged collaboration. In a statement Signed by Samuel Aruwan Commissioner, Ministry of Internal Security and Home Affairs, Kaduna State. …
Read More »ACSC Joined Nigerians In Mourning The Death Of Former Custom Boss Dikko Inde
ACSC Joined Nigerians In Mourning The Death Of Former Custom Boss Dikko Inde The Arewa Consultative Synergy Congress (ACSC), has joined the well meaning Nigerians in mourning the recent death of it own land soil son, a pillar, a mentor and a father from the North, Late …
Read More »Gwamna Tambuwal Ya Karbi Yan asalin Jihar Sakkwato Da Suka Dawo Daga Ibadan
Gwamna Tambuwal Ya Karbi Yan asalin Jihar Sakkwato Da Suka Dawo Daga Ibadan Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Sakkwato Aminu Waziri Tambuwal ya yi kira ga takwarorinsa da sauran shugabanni da suke a Nijeriya da kowa ya yi dukkan mai yuwuwa domin rungumar yan kasa baki daya. …
Read More »Allah Ya Yi Wa Dokta Junaid Mohammed Rasuwa
Allah Ya Yi Wa Dokta Junaid Mohammed Rasuwa Mustapha Imrana Abdullahi Bayanan da muke samu daga Jihar Kano Arewacin tarayyar Nijeriya na cewa Allah ya yi wa Dokta Janaid Mohamamed rasuwa. Wannan sanarwar dai ta fito ne daga dan uwan marigayin Dokta Ahmed Salik, wanda ya kasance tsohon dan …
Read More »Allah Ya Yi Wa Tsohon Shugaban Hukumar Kwastan Dikko Inde Rasuwa
Allah Ya Yi Wa Tsohon Shugaban Hukumar Kwastan Dikko Inde Rasuwa Mustapha Imrana Abdullahi Bayanan da muke samu daga garin Musawa Jihar Katsina sun tabbatar mana da cewa Allah ya yi wa tsohon shugaban hukumar kwastan ta kasa Alhaji Dikko Abdullahi Inde rasuwa. Kamar yadda majiyar ta shaida mana cewa …
Read More »