MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI Gwamnan Jihar Ribas Nyeson Wike, ya bayyana Sanata Ahmad Muhammad Makarfi a matsayin mutum mai magana daya a koda yaushe. Nyeson Wike ya bayyana hakan ne lokacin da ya kawo ziyarar girmamawa da kuma fatan alkairi ga Sanata Makarfi tun bayan da ya dawo daga kasar Ingila …
Read More »DOKTA SULEIMAN SHU’AIBU SHINLAFI NAGARI NA KOWA
DAGA IMRANA ABDULLAHI SAKAMAKON irin kokari da aiki tukuru wajen ganin ya inganta rayuwar al’umma a Jihar Zamfara mai ba Gwamna Shawara a kan harkokin hulda da kasashen waje Dokta Suleiman Shu’aibu Shinkafi, ya kara Daura dammarar ci gaba da kwazon aiki domin ganin tafiyar Gwamna Bello Muhammad Matawalle ta …
Read More »AN YABAWA GWAMNA BELLO MATAWALLE NA ZAMFARA
MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI An yabawa Gwamnan Jihar Zamfara Alhaji Muhammad Bello Matawalle, bisa nadin da ya yi wa Dokta Suleiman Aliyu Shinkafi a matsayin mai ba Gwamna shawara a kan hulda da kasashen waje. ALIYU MOYI DAN MADAMIN SHINKAFI, ne ya bayyana hakan a wajen wani babban taron da …
Read More »DUK WANDA YA BAYYANA KANSA SHUGABAN APC ZA A HUKUNTA SHI – MATAWALLE
MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI GWAMNAN Jihar Zamfara Alhaji Bello Muhammad Matawalle ya bayyana cewa daga yau babu sauran wanda zai kara bayyana kansa a matsayin shugaban jam’iyyar APC a Jihar, in ba wanda uwar jam’iyya ta kasa ta mikawa takardar shahada ba su ne shugabanni. “Duk wata shedana da kuma yin …
Read More »YAYAN APC RESHEN JIHAR KANO SUN DAUKI MATAKAN SASANTAWA A TSAKANINSU
Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Yobe shugaban kwamitin riko na Jam’iyyar APC da ke kokarin shirya babban zaben jam’iyyar na kasa, Honarabul Mai Mala Buni tare da Gwamnan Jihar Jigawa Alhaji Badaru Abubakar da kuma sauran manyan masu ruwa da tsaki na jam’iyyar APC sun zauna wani taron tattaunawa da …
Read More »AN KADDAMAR DA MAGAJIN BALARABE MUSA A PRP
MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI AN bayyana jam’iyyar PRP da cewa ita ce jam’iyyar da babu wani bangare a cikinta ko kadan An bayyana hakan ne a wajen babban taron kaddamar da Magajin marigayi Alhaji Balarabe Musa tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, wanda kuma ya Gaji marigayin shi ne Kassim Balarabe Musa, daya …
Read More »SANATA ORJI KALU YA SHAWARCI MOHAMMED ABACHA YA SHIGA APC
MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI TSOHON GWAMNAN JIHAR BAYELSA KUMA SANATA A TARAYYAR NAJERIYA ORJI OZUR KALU YA YI KIRA GA MOHAMMAD SANI ABACHA, DA GA TSOHON SHUGABAN NAKERIYA DA YA SHIGA CIKIN JAM’IYYAR APC. SANATA ORJI KALU DAI YA WALLAFA HOTUNAN ZIYARAR DA MOHAMMAED ABACHA YA KAI MASA A GIDANSA DA …
Read More »Sakon Fatan Alheri Na Sabuwa SHEKARA Daga Shugaban Jam’iyyar PDP Na Kasa
Yan Uwana Abokan Gwagwarmaya, A dan lokaci kadan da ya gabata mu ka fara wata sabuwa tafiya ta shiga wannan sabuwa shekara ta 2022. Kamar irin shekara wadda ta gabata, kowanen mu nada buri na fata ga abin da yake da shi a zukatunsa, don samar da …
Read More »Senator Abu Ibrahim Bai Yi Taro Da Dattawan Arewa Domin Asiwaju Bola Tinubu Ba
Mustapha Imrana Abdullahi A wani rubutun da ake yadawa da bashi da tushen wanda ya rubuta shi kuma babu wanda ya Sanya masa hannu da ke tabbatar da cewa labarin karya ne ake yadawa a kafar Sada zumunta da WhatsApp, da ake yada cewa wai Sanata …
Read More »Sakacin Buhari Ne Kasa Magance Matsalar Tsaro A Nijeriya – Iyorchia Ayu
“Sakacin Shugaban Kasa Buhari Dangane Da Magance Matsalar Tsaro A Najeriya, Ishara Ce Dake Da Darasi A kan Bai Iya Samarwa Yan Najeriya Makoma Mai Kyau” – Inji Sanata Iyorchia Ayu Shugaban jam’iyyar PDP na kasa Shugaban jam’iyyar PDP na kasa, Sanata Iyorchia Ayu ya baiyana rashin gamsuwa tare …
Read More »