Home / Tag Archives: Farashi

Tag Archives: Farashi

GWAMNAN ZAMFARA YA YI ALHININ RASUWAR ALMAJIRAI 17

  Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya nuna alhinin sa bisa ibti’in gobarar da ta yi sanadiyyar rasuwar wasu almajirai 17 a jihar. A ƙalla wasu almajirai 17 ne suka rasa rayukan su a wata makarantan allo da ke Ƙaramar Hukumar Ƙauran Namoda sakamakon wata mummunar gobara. A cikin wata …

Read More »

Karancin Biredi Na Kara Yin Kamari A Zamfara

Daga Imrana Abdullahi Karancin biredi ya yi kamari a Jihar Zamfara yayin da gidajen biredi suka rufe saboda tashin farashin kayan masarufi. Kungiyar masu sayar da biredi reshen jihar Zamfara, ta koka kan yadda hauhawar farashin fulawa da sauran abubuwan da ake bukata don samar da biredi ya tilastawa gidajen …

Read More »

A Saukaka Farashi – Kalifan Tijjaniyya

  Daga Hussaini Yero, Funtua Sakamakon zagayowar watan da aka haifi fiyayan Halita Annabi Muhammad Bin Abdullahi (saw) Kalifan Tijaniya Aliyu Saidu Alti Funfuwa,yayi kira ga ‘Yan Kasuwa da masu sana’ar hannu ,da masu jigilar ababan hawa da su saukaka farshin,sabo da murnar haihuwar Annabi Muhammad Muhammad .kuma yin haka …

Read More »