Kaduna NLC Obeys Directive to Shelve Planned Protest ,Strike …Urges workers, Unions ,Citizens to remain calm In compliance with directive to shelve the planned protest and strike scheduled to hold in the State today , the Nigeria Labour Union (NLC) ,Kaduna State Council urged all it affiliates to obey the …
Read More »Wasu Mutane Na Kokarin Yi Wa Kungiyar Dillalai Zagon Kasa – Shafi’u Kwamanda
Wasu Mutane Na Kokarin Yi Wa Kungiyar Dillalai Zagon Kasa – Shafi’u Kwamanda Mustapha Imrana Abdullahi Shugaban hadaddiyar kungiyar Dillalan Gidaje, Filaye na Jihar Kaduna Shafi’u Salisu Abubakar da ake yi wa lakabi da Shafi’u Kwamanda, ya fito fili ya bayyana cewa bisa irin sahihan bayanan da suka samu a …
Read More »Hassan Hyat Da Ibrahim Wusono Sun Lashe Zaben Shugabancin PDP A Kaduna
Hassan Hyat Da Ibrahim Wusono Sun Lashe Zaben Shugabancin PDP A Kaduna Mustapha Imrana Abdullahi Bayanan da muke samu daga Ofishin jam’iyyar PDP reshen Jihar Kaduna na cewa tsohon ministan harkokin sufurin Jiragen sama Honarabul Felix Hassan Hyat ya sake lashe zaben shugaban Jam’iyyar PDP reshen Jihar Kaduna, domin jagorancin …
Read More »Ina Jiran Masu Zaben Sarki Su Aiko Da Sunayen Ne
Ina Jiran Masu Zaben Sarki Su Aiko Da Sunayen Ne Imrana Abdullahi GWAMNAN Jihar Kaduna Malam Nasiru Ahmad El Rufa’i ya fito fili ya bayyana cewa lallai ya lura mutane da dama sun zuba ido kan wanda zai zama sabon Sarkin Zazzau, kuma saboda haka yayi addu’a Allah ya baiwa …
Read More »Official Result Of PDP Concluded State Congress
OFFICIAL RESULTS Results of the just concluded PDP State Congress today at Trade Fair Complex 1. Total delegates 2655 (State Chairman) 2. Hyat 1907 3. Ashafa 471 (State Secretary) 4. Ibrahim Wusono 1779 5. Dan Maraya 320 (Vice Chairman ZII) 6. Rt. Hon. Shehu Ahmed, 1852 7. Hon. Munnir Garba …
Read More »Wata Mai Taimakon Jin Kai Ta Cike Ramuka NUJ Kaduna
Wata Mai Taimakon Jin Kai Ta Cike Ramuka NUJ Kaduna Mustapha Imrana Abdullahi A Kaduna Arewacin Nijeriya wata mai taimakon rayuwar jama’a Barista A’ishatu Sule, ta yi aikin cike ramun da suka dade suna kawo cikas a duk lokacin da mutane suka zo shigowa cibiyar yan jarida ta kasa reshen …
Read More »The United Labour Congress Reconciled With NLC
The breakaway labour union, the United Labour Congress (ULC), has on Tuesday reconciled with the mother body, the Nigeria Labour Congress (NLC) in Kaduna state, with a common resolve to vigorously pursue workers welfare. Addressing journalists shortly after a joint state executive council reconciliation meeting, held at the Textile Labour …
Read More »Kungiyar Yan Fansho Sun Yaba Wa Gwamnan Kaduna
Kungiyar Yan Fansho Sun Yaba Wa Gwamnan Kaduna Mustapha Imrana Abdullahi Kamar yadda Alhaji Alhassan Balarabe Musa ya bayyana cewa Gwamnatin Jihar Kaduna ta kammala shirin biyan wadanda suka ajiye aiki sama da mutane dari biyar (593) kudin Graduti Mutanen da abin ya shafa sune wadanda suka yi ritayar a …
Read More »Insecurity Emir Of Jema’a Met Tum Nkyob, Waziri Of Zikpak
Worried over security challenges in southern part of Kaduna state, the emir of Jama’a, Alhaji Muhammad Isa Muhammad (CON) has met with the Chiefs of Kaninkon (Tum Nkyob), and Waziri of Zikpak Chiefdom deliberate on the prevailing insecurity in Jema’a and the neighbouring local government areas of Kaura and Zangon …
Read More »Barrister Aminu Abdurrashid Advocates For Effective Judicial Approach
A Kaduna based lawyer Barrister, Aminu Abdurrashid has advocated for effective judicial approach towards addressing the lingering violent crisis in southern Kaduna. The lawyer who was speaking with Vision FM said government should ensure that judiciary takes it rightful course in dealing with perpetrators of such heinous crimes against humanity. …
Read More »