……….Ya Raba Raguna 4,860 da naira miliyan 390 domin jama’a su yi hidimar Sallah Cikin sauki Sakamakon gabatowar babbar Sallar layya ta shekarar 2024, shugaban jam’iyyar APC na Jihar Zamfara wanda kuma shi ne ministan kasa a ma’aikatar tsaro ta tarayyar Najeriya Dokta Bello Mohammed Matawalle ya rabawa wa jama’a …
Read More »GWAMNA LAWAL YA KARRAMA HAJIYAR DA TA MAYAR DA DALA 80,000 A SAUDIYYA
Daga Imrana Abdullahi, Kaduna Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, a ranar Alhamis, ya karrama alhazan da ya mayar wa mai shi dala 80,000 a lokacin aikin Hajjin da ya gabata a kasar Saudiyya. Mahajjaciyar, Hajiya Aishatu ‘yan Guru Nahuce daga karamar hukumar Bungudu a Jihar Zamfara ta samu dala 80,000 …
Read More »Tinubu Ya Karrama Hajiyar Da Ta Mayar Da Dala 80,000 Da Ta Tsinta
Daga Imrana Abdullahi Hajiyar Jihar Zamfara, Hajiya Aishatu Yan Guru Bungudu Nahuche, wadda ta nuna gaskiya ta mayarwa mai gida dala 80,000 (kwatankwacin Naira miliyan 60) a yayin da take gudanar da aikin hajjin Bana a kasar Saudiyya. Shugaba Bola Ahmed Tinubu ne zai karrama ta. Shugaban …
Read More »TA MAYAR DA NAIRA MILIYAN SAMA DA 50 Da TA TSINTA
DAGA IMRANA ABDULLAHI GA WATA BAIWAR ALLAH NAN DA KE AIKI A OTAL DIN Eko A LEGAS MAI SUNA Mary Ngozi Jekwaaru, DA TA MAYAR WA DA WANI KWASTOMANSU KUDINSA DA YA RASA INDA YA SANYA SU ZUNZURUTUN KUDIN DA SUKA KAI NAIRA MILIYAN 59, 475, KIMANIN DALAR AMURKA DUBU …
Read More »BUHARI YA KARA WA’ADIN CANZA KUDI DA KWANAKI GOMA (10)
…RANAR 10 GA WATAN FABRAIRU GWAMNAN babban Bank8n Najetiya, Godwin Emefiele, ya sanar da cewa an yi karin kwanaki Goma domin a samu kammala hada hadar canjin sababbin takardun kudi da Kwanaki Goma. Kamar yadda Gwamnan Bankin ya sanar a cikin wata takardar da aka rabawa manema labarai a ranar …
Read More »BA A KARA WA’ADIN CANZA KUDI BA
…Ranar Litinin Ba Canji Sabanin irin yadda wadansu mutane ke yada jita – jitar cewa wai an kara lokacin canza takardun kudin da babban Bankin Najeriya bayan samun Umarnin Gwamnatin tarayya karkashin jagorancin Muhammadu Buhari na a sauya Fasalin kudi na takardun naira dari biyu, naira Daru biyar da …
Read More »Gwamnan Jihar Zamfara Ya Bada Umarnin A Biya Albashi Da Kudin Alawus Alawus
Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Zamfara Muhammad Bello Matawalle ya bayar da umarnin a biya daukacin ma’aikatan Jihar kudin albashinsu da kuma kudin alawus alawus domin al’ummar Jihar su samu sukunin yin bukukuwan Sallah cikin walwala da annashuwa. Bayanin hakan na kunshe ne a cikin wata takardar sanarwar da ke …
Read More »Wani Wa’azi Daga Allah Da Tauhidi
Mustapha Imrana Abdullahi Wata rana wani Direban mota da ke aiki a Kwalejin ilimin kimiyya da fasaha ta Gwamnatin tarayya da ke Kaduna, ya dauko wata Fara da ta makale a sandar share gilashin mota ( waifa) har yazo Kaduna tun daga garin Abuja ya na zuwa otal din motel …
Read More »Zulum Ya Ziyarci Dikwa Ya Rabar Da Miliyan 115, Kayan Abinci Ga Mutane Dubu 34
Zulum Ya Ziyarci Dikwa Ya Rabawa Miliyan 115, Da Bayar Da Kayan Abinci Ga Mutane Dubu 34 Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Borno Furofesa Babagana Umara Zulum ya ziyarci garin Dikwa wajen duba aikin rabon kayan abinci ga mutane dubu 34 domin taimakawa ga marasa galihu mata da mazaje masu …
Read More »INA KUDIN JAM’IYYAR APC NA JIHAR KATSINA?
Wani bincike da wannan jaridar ke yi akan jam’iyya mai mulki ta APC da yadda shugabannin ta na jiha ke tafiyar da ita, ya gano abubuwa masu daure kai da neman bayani a cikin tafiyar da shugabancinta. Misali a yayin da shugaban ke rayuwa kamar wani sarkin kasar larabawa.wasu …
Read More »