A kokarin Gwamnan jihar Katsina Dokta Dikko Umar Radda na ganin an ci gaba da samawa Matasa ayyukan yi yasa ya kirkiro da hukumar samawa Matasa ayyukan yi da koyar da sana’o’in Hannu domin dogaro da Kai. Hakan ta Sanya Gwamnan ya samu wani jajirtaccen jagoran da ke shugabantar hukumar …
Read More »Yadda Aka Gudanar Da Taron Gyaran Tarbiyyar Matasa A Funtuwa
Daga Imrana Abdullahi A kokarin ganin rayuwar matasa ta ci gaba da inganta a duk fadin karamar hukumar Funtuwa da Jihar Katsina baki daya ya sa aka shirya wani babban taron fadakar da matasa da kuma sauran jama’a. An dai yi babban taron ne a babban dakin taro na kwalejin …
Read More »Za Mu Ceto Arewa, Mu Sanya Matasa A Shugabanci – Bafarawa
Tsohon Gwamnan Jihar Sakkwato Alhaji Dalhatu Attahiru Bafarawa, ya bayyana samar da kungiyar fafutukar ganin matasa sun kama ragamar shugabancin Najeriya da cewa wani tsari ne da zai hanyar ceton arewacin kasar da kuma kara karfafa Gwiwar matasa su shiga harkar shugabanci. Shugabannin arewacin Najeriya kwannan sun kaddamar da kungiyar …
Read More »Muna Goyon Bayan Maganar Ministan Tsaro Bello Muhammad Matawalle- Dokta Suleiman Shu’aibu
Dokta Suleiman Shu’aibu Shinkafi, dan kungiyar kare hakkin bil’adama ne da wanzar da zaman lafiya a nahiyar Afirka baki daya ya bayyana cikakken hadin kansa da goyon baya ga ministan tsaro Dokta Bello Muhammad Matawalle a game da batun yankin arewacin Najeriya da wasu masu cewa su ne Dattawa suka …
Read More »KUNGIYAR MATASA KWARARRU ‘YAN KANO MAZAUNA KUDANCIN NAJERIYA SUN YABAWA SARKIN KANO AMINU ADO BAYERO KAN SHUGABANCI NAGARI
Daga Imrana Abdullahi A wani zama na musamman da kungiyar matasa kwararru ‘yan asalin jihar Kano, mai suna Kano Youth Professionals, mazauna kudancin Najeriya da kuma Arewa ta Tsakiya, su ka yi a Kaduna yau Talata, sun yaba matuka da yadda Sarkin Kano Aminu Ado Bayero yake tafiyar da mulkinsa. …
Read More »Kungiyar Matasan Kitistoci Ta Arewa Sun Yabawa Gwamnatin Tarayya A Game Da Bayar Da Tallafi A Kan Kudin Sufuri
Kungiyar matasan Kiristoci (NCYP) da ke yankin arewacin Najeriya sun bayyana cikakken farin ciki da gamsuwarsu game da abin da Gwamnatin tarayya ta yi na bayar da tallafin sufuri da kashi Hamsin (50) cikin dari a lokacin bukukuwan Kirsimati da na sabuwar Shekara da tallafin zai shafi wadansu muhimman hanyoyi …
Read More »Shugaban Matasan PDP Na Shiyyar Arewa Maso Yamma Ya Yabawa Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa Atiku Abubakar Wazirin Adamawa Dan Takarar jam’iyyar PDP Na Shugaban kasa a 2023
Shugaban Matasan PDP Na Shiyyar Arewa Maso Yamma Ya Yabawa Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa Atiku Abubakar Wazirin Adamawa Dan Takarar jam’iyyar PDP Na Shugaban kasa a 2023 Shugaban matasan jam’iyyar PDP na shiyyar Arewa maso Yamma Alhaji Atiku Muhammad Yabo Sarkin Yakin Yabo, ya fito fili ya yabawa irin …
Read More »Matasa Sun Kashe Barawon Mashin A Soba
…..Wasu Fusatattun Matasa Sun Kashe Wanda Ake Zargi Da Satar Mashi Suka Kona Gawarsa A Soba Wadansu Fusatattun matasa a karamar hukumar da ke cikin Jihar Kaduna sun kashe wani matashi mai shekaru 25 da aka bayyana sunansa da Sani Adamu da yake a Tashar Iche Maigana sun kuma Kona …
Read More »KUNGIYAR MATASAN NAJERIYA NA GOYON BAYAN SANATA YARI
Daga Imrana Abdullahi Daukacin yayan kungiyar matasan Najeriya sun bayyana cikakken hadin kansu da goyon baya ga zababben Sanata Abdul’Aziz Abubakar Yari Shetiman Zamfara domin ya Dare kujerar shugaban majalisar Dattawa ta kasa. Yayan kungiyar sun bayyana hakan ne a lokacin da suka kai wata ziyara ofishin hedikwatar jam’iyyar …
Read More »Kungiyar matasa ta kaiwa ‘yan gidan yari tallafin Ramadan
MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI Wata qungiyar jin qai ta matasa mai suna Mercy Charity Givers dake garin Kafanchan a qaramar hukumar Jama’a ta jihar Kaduna ta kaiwa ‘yan gidan yarin Kafanchan ziyara tare da raba musu kayan abincin buda baki. Da take jawabi ga ‘yan gidan gyara halinka, shugabar qungiyar, Aisha …
Read More »
THESHIELD Garkuwa