Muna Bukatar Matashi A Matsayin Shugaban Kasa – Makeri Imrana Andullahi Wadansu matasa a tarayyar Nijeriya karkashin Inuwar matasa masu hangen zama shugabannin Gobe ( Visionaty Young Nigerian Leaders Initiative) sun yi kira ga daukacin matasan tarayyar Nijeriya da su farka domin karbar shugabancin kasar. Honarabul James Makeri ne ya …
Read More »Gamayyar Kungiyar Matasan Arewa A Kaduna Sun Mikawa El- Rufa’i Takardar Koke
Imrana Abdullahi Gamayyar kungiyoyin matasa a Kaduna karkashin abin da suka kira (Kaduna Concerned Groups) sun mikawa Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasiru Ahmad El- Rufa’I takardar kokensu bisa matsalar tsaron da yankin arewacin Nijeriya ke fama da shi. Gamayyar kungiyoyin matasan dai sun shiga cibiyar manema labarai da ke Kaduna …
Read More »Dokta Garba Dantutture ya yi tuntubbe
A ‘yan kwanakin nan wasu faya-fayan bayanai da Dokta Garba Isiyaku Dantuture, Magatakardan Kwalejin Horas da Mallamai ta Tarayya (FCE) Katsina ya yi akan harkokun siyasa ya ke ta yawo a kafafen watsa labari na zamani. Kalaman da Dokta Garba Isiyaku ya yi sun biyo bayan wani taron karramawar da …
Read More »Ina Neman Hakki Na Ne A Gaban Kotu – Musa Gashash
Daga Imrana Kaduna Sardaunan matasan Nijeriya Alhaji Mohammed Ibrahim Musa Gashas ya maka rundunar Sojin Nijeriya a gaban babbar Kotun Tarayya da ke da zamanta a Kaduna yana neman hakkinsa Mai Shari’a Alkaliyar babbar Kotun tarayya Z. B Abubakar, ta karatu karar a lokacin wani zaman kotun da aka yi …
Read More »Ana Gayyatar Jama’a Yi Wa Gwamnan Sakkwato Addu’a
SANARWA TA MUSAMMAN. A Ci gaba da yin Addu’oin Neman samun Nasarar shari ar da za a yanke hukuncinta a Kotun Koli Ga Mai Girma Gwamnan Jihar Sokoto Alhaji Aminu Waziri Tambuwal Mutawallen Sakkwato, Ana Shedawa Daukachin Masoyan Mai Girma Gwamnan Cewa Yau Alhamis Za’a hadu da misali Karfe 03:00 …
Read More »
THESHIELD Garkuwa