Daga Imrana Abdullahi, Kaduna Wani masanin yin hulda da kasashen waje kuma Malamin jami’ar Ahmadu Bello da ke Zariya Dokta Sadiq Abubakar ya yi kira ga shugabanci da yayan kungiyar ECOWAS da su bi ahankali domin irin yadda kungiyar ta bayar da lokaci da kuma umarni ga sojojin …
Read More »BAMU AMINCE NAJERIYA TA YAKI NIJAR BA – BUGAJE
Daga Imrana Andullahi Dokta Usman Bugaje ya bayyana cewa abin da ake son yi ga kasar Nijar da sunan ECOWAS ba komai ba ne illa kasashen Faransa da Amurka kawai. Dokta Bugaje ya ce kungiyar bunkasa tattalin arzikin kasashen Afirka ta ECOWAS ta rasa shugabanni nagari ne kawai har hakan …
Read More »Muna Cikin Jimami, Bakin Ciki Da Rashin Jindadi Kuma Muna Bakin Ciki Da Hakan – Yan Nijar Mazaunan Kaduna
….Juyin mulki ba alkairi ba ne Daga Imrana Abdullahi Daukacin al’ummar kasar Nijar mazauna Jihar Kaduna sun bayyana bakincikinsu da tsananin rashin jindadinsu da abin da ke faruwa a kasar Nijar. Don Allah a duba Allah da sayayyar Manzon Allah SAW sojojin nan su mayar wa da zababben shugaban kasa …
Read More »Sojojin Nijar Sun Gargadi Kungiyar ECOWA
Gwamnatin mulkin soja a kasar jamhuriyar Nijar ta gargadi kungiyar raya tattalin arzikin kasashen yammacin Afirka, ECOWAS kan tura sojojinta zuwa Nijar. Gwamnatin mulkin sojan dai ta sake fitar da wata sanarwa inda ta yi kira ga ‘yan kasar a Yamai babban birnin kasar da su fito kan tituna ranar …
Read More »BA MU JI DADIN ABIN DA KE FARUWA A NIJAR BA – DOKTA AMINATOU
Daga Imrana Abdullahi Hajiya Dokta Aminatou Abdoulkarim Muhammad ta bayyana cewa abin da ke faruwa a kasar jamhuriyar Nijar a matsayin abu ne na rashin jin dadi da duk inda dan Nijar yake a fadin duniya baya jin dadinsa ko kadan kuma mun yi Allah wadai da shi. Dokta Aminatou …
Read More »Kungiyar ta yi Allah-wadai da juyin mulkin Nijar
….da kiraye-kirayen shiga tsakani daga waje Daga Imrana Abdullahi Kungiyar kawancen Najeriya da Nijar a ranar Juma’a ta yi Allah wadai da juyin mulkin da aka yi a Jamhuriyar Nijar tare da yin kira da a tsoma bakin kungiyoyin kwadago a Afirka. Malam Ahmad Altine, shugaban kungiyar ne ya bayyana …
Read More »MATA KU ZABI JAM’IYYAR PNDS TARAYYA – DOKTA AMINATOU
Daga Imrana Abdullahi An yi kira ga daukacin mata al’ummar Nijar mazauna Najeriya da su fito kwansu da kwarkwatarsu domin su zabi jam’iyyar PNDS tarayya a zaben dan majalisar Nijar da ke zaune a wajen kasar Kamar dai yadda aka Sani a nan ba da jimawa ba ne za a …
Read More »KOWA YAJE YA KARBI KATIN ZABENSA – DOKTA AMINATOU ABDOULKARIM
An yi kira ga daukacin al’ummar kasar Jamhuriyar Nijar mazaunan Najeriya da suje wuraren da suka yi rajista domin karbar katunan zabensu da za su yi zabe da shi a ranar zabe. Hajiya Dokta Aminatou Abdoulkarim Muhammad ce ta bayyana hakan a cikin wata sanarwa ta sakon murya da ta …
Read More »AN YABAWA YAN NIJAR MAZAUNAN NAJERIYA
Dokta Aminatou Abdoulkarim Muhammad, ta yaba tare da yin godiya ga daukacin al’ummar Nijar mazauna Najeriya bisa irin kokarin da suka nuna na kin shiga harkar zabe a lokacin gudanar da zaben shugaban kasa da yan majalisun tarayya da na Dattawa da ya gudana a duk fadin kasar. Dokta Aminatou …
Read More »KADA WANI DAN NIJAR YA SHIGA HARKOKIN SIYASAR NAJERIYA – DOKTA AMINATOU ABDOULKARIM
DAGA IMRANA ABDULLAHI Hajiya Dokta Aminatou Abdoulkarim Muhammad shugabar kungiyar A A Charity Foundation ta yi kira ga daukacin al’ummar kasar Nijar mazauna Najeriya da kada su sake su saka kansu a harkokin siyasar Najeriya. Dokta Aminatou ta yi wannan ne a cikin wani sakon murya da ta aikewa al’ummar …
Read More »