Home / Tag Archives: Nijeriya (page 2)

Tag Archives: Nijeriya

Wata Mai Taimakon Jin Kai Ta Cike Ramuka NUJ Kaduna

Wata Mai Taimakon Jin Kai Ta Cike Ramuka NUJ Kaduna Mustapha Imrana Abdullahi A Kaduna Arewacin Nijeriya wata mai taimakon rayuwar jama’a Barista A’ishatu Sule, ta yi aikin cike ramun da suka dade suna kawo cikas a duk lokacin da mutane  suka zo shigowa cibiyar yan jarida ta kasa reshen …

Read More »

An Yi Karamar Sallah A Cikin Yanayin Ba Sabun Ba

 Mustapha Imrana Abdullahi ne ya rubuta wannan Sabanin irin yadda aka saba yin bikin murnar karamar Sallah bayan kammala Azumin watan Ramadana, musamman a tarayyar Nijeriya an yi bikin ne a cikin wani yanayin da za a iya kiransa da mawuyacin hali kasancewar a wasu jihohi irin Kaduna ko taron …

Read More »

Abba Kyari Ya Rasu – Fadar shugaban kasa

Fadar shugaban kasar tarayyar Nijeriya ta tabbatar da rasuwar tsohon shugaban ma’aikata a fadar marigayi Abba Kyari. Kamar yadda bayanai suka fito daga ta hannun mai magana da yawun shugaba Buhari Femi Adesina, cewa fadar na matukar bakin cikin bayyana wa jama’a cewa Malam Abba Kyari ya rasu. Marigayin dai …

Read More »