Allah Ya Yi Wa Shugaban Kungiyar Ma’aikatan Kananan Hukumomi Ta Kasa Rasuwa Mustapha Imrana Abdullahi Kwamared Abdullahi Muhammad Gwarzo shugaban kungiyar Ma’aikatan Kananan hukumomi ta kasa reshen Jihar Kano ya sanar da rasuwar shugaban kungiyar ma’aikatan kananan hukumomi ta kasa Kwamared Ibrahim Khaleel. Marigayin ya rasu ne a babban asibitin …
Read More »Ssrkin Zazzau Dokta Shehu Idris Ya Rasu Yana Da Shekaru 84
Ssrkin Zazzau Dokta Shehu Idris Ya Rasu Mustapha Imrana Abdullahi Wata majiya a fadar mai martaba Sarkin Zazzau Alhaji Dokta Shehu Idris ta shaida mana cewa hakika Allah ya yi ma Sarkin rasuwa. Kamar dai yadda majiyar ta shaida mana cewa Sarkin ya rasu ne a babban asibitin sojoji da …
Read More »Allah Ya Yi Wa Barista Inuwa Abdulkadir rasuwa
Imrana Abdullahi Bayanan da muke samu daga Jihar Sakkwato mahaifar marigayin sun tabbatar da rasuwarsa a safiyar yau Litinin. Ya rasu yana da shekaru 54 kuma kafin rasuwarsa ya taba zama minista a tarayyar Nijeriya kuma ya rike matsayin mukamin mataimakin shugaban jam’iyyar APC na shiyyar Arewa maso Yamma.
Read More »Allah Ya Yi Wa Sardaunan Matasan Nijeriya Rasuwa
” Allah ya yi wa Alhaji Mohammed Ibrahim Musa Gashash ( Sardaunan Matasan Nijeriya ) kuma shugaban kungiyar Tranquility Movement”. Rasuwa. Kamar yadda majiyarmu ta tabbatar mana cewa ya rasu yana da shekaru 71 a duniya. Kamar yadda majiyarmu ta bayyana mana cewa yar gajeruwar rashin lafiya ce ya yi …
Read More »Mahaifin Tabuwal Ya Rasu Yana Da Shekaru 96 A Duniya
Gwamna Aminu Waziri Tambuwal na jihar Sakkwato ya yi rashin mahaifinsa wanda da ya shafe shekarru 96 a duniya, Shaikh Haruna Waziri Usman yaya ne ga mahaifin Gwamna Aminu Waziri Tambuwal. Muhammad Bello mashawarci ga gwamna a kan harkokin yada labarai ya fitar da sanarwar rasuwar wadda aka rabawa manema …
Read More »Abba Kyari Ya Rasu – Fadar shugaban kasa
Fadar shugaban kasar tarayyar Nijeriya ta tabbatar da rasuwar tsohon shugaban ma’aikata a fadar marigayi Abba Kyari. Kamar yadda bayanai suka fito daga ta hannun mai magana da yawun shugaba Buhari Femi Adesina, cewa fadar na matukar bakin cikin bayyana wa jama’a cewa Malam Abba Kyari ya rasu. Marigayin dai …
Read More »Manajan Kungiyar Kwallon Kafa Na Kano Pillars Ya Rasu
Mustapha Imrana Abdullahi Bayanan da muke samu daga Jihar Kano na cewa manajan kungiyar kwallon kafa na Kano Pillars Kabiru Baleria ya rasu yana da shekaru 57 a duniya. Mai magana da yawun da yawun kungiyar, Rilwanu Malikawa Garu ne ya tabbatar da hakan. Ya dai rasu ne a kano …
Read More »Allah Ya Yi Wa Yayar Gwamna Nasiru Ahmad El- Rufa’i Rasuwa
Mustapha Imrana Abdullahi Ita dai wannan baiwar Allah ta rasu ne lokacin da take Sallah a masallacin Madina da ke kasar Saudiyya a yau. Hajiya Safiya da ake wa lakabi da Goggo Atu, ta rasu ne ba tare da wani rashin lafiya ba a lokacin da take sallar Azahar a …
Read More »