Daga Imrana Abdullahi Malam Hassan Musa, malami ne a kwalejin ilimin Jihar Kaduna kuma Sakatare sannan kuma shugaban babban kwamitin yada labarai na masoya Sardaunan Ikulu da ake kira (Sardaunan Ikulu Fans), ya ce sun halarci babban ofishin kungiyar APC Ciki da waje da ke tallata manufofi da irin tsare …
Read More »Na Amfana Da Ci Gaban Da Sardauna Ya Kawo – Oshiomhole
Mustapha Imrana Abdullahi Tsohon Gwamnan Jihar Edo kwamared Adam Aliyu Oshiomhole ya bayyana cewa ya na daga cikin mutanen da suka amfana da irin ayyukan da marigayi Sardaunan Sakkwato Sa Ahmadu Bello ya aikata domin ci gaba Nijeriya da kasa baki daya gaba. Adam Oshiomhole ya bayyana hakan ne lokacin …
Read More »Mu Daina Taruwa Muna Lissafin Abin Da Sardauna Ya Yi – Sanata Shekaru
Imrana Abdullahi Tsohon Gwamnan Jihar Kano Sanata Malam Ibrahim Shekarau ya yi kira ga daukacin yan Nijeriya da su daina zama su na lisaafin abin da Sa Ahmadu Bello Sardauana ya aikata a lokacin rayuwarsa. Malam Ibrahim Shekarau ya bayyana hakan ne a wajen babban taron shekara shekara …
Read More »Gidauniyar Tunawa Da SIR AHMADU BELLO Za Ta Yi Taron Lacca Da Karrama Wasu Mutane
Mustapha Imrana Abdullahi Gidauniyar tunawa da marigayi Sa Ahmadu Bello Sardaunan Sakkwato sun bayyana cewa za su yi taron lacca da Karrama wadansu mutane karo na 7 da ake yi shekara shekara. Manajan Daraktan gidauniyar Injiniya Abubakar Gambo Umar ne ya bayyana hakan a lokacin da ya kai ziyara cibiyar …
Read More »TEARS, TRIBUTES , FLOW AS MAGAJIN GARIN SOKOTO BURIED MOTHER – BY BASHIR RABE MANI
TEARS, TRIBUTES , FLOW AS MAGAJIN GARIN SOKOTO BURIED MOTHER – BY BASHIR RABE MANI INNA LILLLAHI WA INNA ILAIHI RAJIUN. FROM ALLA WE CAME AND TO HIM WE SHALL RETURN. KULLI NAFSIN ZA’IKATUL MAUT, EVERY SOUL MUST TASTE. True to the above, every mortal ,must at the God’s …
Read More »Ban Taba Ganin Mai Kokarin Inganta Rayuwar Jama’a Kamar Bello Kagara Ba – Sardaunan Daneji
Ban Taba Ganin Mai Kokarin Inganta Rayuwar Jama’a Kamar Bello Kagara Ba – Sardaunan Daneji Mustapha Imrana Abdullahi Sardaunan Danejin Katsina Alhaji Sabi’u Sa’idu Mahuta ya bayyana nadin sarautar Sarkin Yakin Danejin Katsina a matsayin abin da ya dace. Sardaunan Danejin Katsina ya bayyana hakan ne a lokacin da yake …
Read More »Ina Jin Cewa Wani Kalubale Ne A Gabana – Sardaunan Danejin Katsina
Ina Jin Cewa Wani Kalubale Ne A Gabana – Sardaunan Danejin Katsina Mustapha Imrana Abdullahi Alhaji Sabi’u Sa’idu, shi ne sabon Sardaunan Danejin Katsina Hakimin Mahuta na farko da aka nada a ranar Lahadin da ta gabata a garin Mahuta. Sabon Sardaunan ya bayyana wannan nadin …
Read More »Mune Kan Gaba A Fannin Noma – Babangida Mu’azu
Tsohon Gwamnan Jihar Neja Dakta Aliyu Babangida Mu’azu kuma shugaban gidauniyar tunawa da marigayi Sardauna ya bayyana cewa tsarin noman shinkafar da ake tafiyarwa a fadin tarayyar Nijeriya zai kai kasar ga samun nasarar da kowa ke bukatar ya gani. Aliyu Babangida Mu’azu ya bayyana hakan ne a lokacin da …
Read More »