MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI An yabawa Gwamnan Jihar Zamfara Alhaji Muhammad Bello Matawalle, bisa nadin da ya yi wa Dokta Suleiman Aliyu Shinkafi a matsayin mai ba Gwamna shawara a kan hulda da kasashen waje. ALIYU MOYI DAN MADAMIN SHINKAFI, ne ya bayyana hakan a wajen wani babban taron da …
Read More »FORMER ZAMFARA GOVERNOR MAHMUD SHINKAFI EXPRESSES CONFINDENCE IN ZAMFARA APC LEADERSHIP
Former Zamfara state governor, Alhaji Mahmud Aliyu Shinkafi has expressed confidence in the state’s leadership of the All Progressives Congress APC led by Hon. Tukur Umar Danfulani. In a statement Signes by Yusuf Idris Gusau APC Publicity Secretary Zamfara State made available to journalist revealed that. Shinkafi who received the …
Read More »Matsalar Tsaro Na Hana Gwamna Matawalle Bacci – Dokta Sani
Mustapha Imrana Abdullahi Shugaban Kwamitin tsaro a Jihar Zamfara Dokta Sani Abdullahi Shinkafi Wambai, ya bayyana cewa matsalar tsaron da Jihar Zamfara ke fama da shi na hana Gwamna Muhammad Bello Matawalle Bacci saboda da tsananin damuwar da yake yi game da lamarin. Dokta Sani Abdullahi ya bayyana hakan ne …
Read More »Yin Aikin Ba Sani Ba Sabo Zai Magance Matsalar Tsaron Jihar Zamfara
Mustapha Imrana Abdullahi Wani fitaccen mai fafutukar kare hakkin jama’a Dokta Suleiman Shu’aibu Shinkafi, ya bayyana daukar matakin aikin ba Sani ba sabo a matsayin abin da ya dace domin magance matsalolin tsaron da ke addabar Jihar. Gwamnati na aiki amma matsalar masu bayar da bayanan sirri ga yan bindiga …
Read More »Bafarawa Ba Shi Da Alaka Da Ta’addanci – Dokta Shinkafi
Mustapha Imrana Abdullahi An bayyana tsohon Gwamnan Jihar Sakkwato Alhaji Dokta Attahiru Dalhatu Bafarwa da cewa ba shi da hannu ko wata alaka da duk wani aikin ta’addanci ko ta’addancin kansa balantana masu yin sa a ko’ina suke. “Bai ta ba goyon bayan ta’addanci ba kuma babu abin da ya …
Read More »An Gano Infoma 84 A Shinkafi; Za A Fadi Sunayensu Nan Gaba Kadan
….A lokacin Da Yan Ta’adda Suka Kashe Mutane 5, Bakwai Suka Samu Raunuka A Wani Harin Yan Bindiga A Masallaci Mustapha Imrana Abdullahi Wani mai fafutukar kwato yancin jama’a dan asalin karamar hukumar Shinkafi cikin Jihar Zamfara ya lashi takobin bayyana baki dayan masu bayar da bayanan sirrin da ke …
Read More »I Was Shocked – Gov Matawalle
GOVERNOR MATAWALLE EXPRESSES SHOCK OVER THE SUDDEN DEATH OF MEMBER REPRESENTING SHINKAFI AT THE STATE HOUSE OF ASSEMBLY MUHAMMAD G AHMAD The Zamfara State Executive Governor Hon. Dr. Bello Mohammed Matawalle MON (Shattiman Sakkwato) has expressed shock over the report of the sudden death of the member representing …
Read More »A Zamfara Dan Majalisa Ya Rasu Bayan Sauya Sheka Zuwa APC
Mustapha Imrana Abdullahi Bayanan da muke samu daga Jihar Zamfara na cewa an Sanya karfe Sha daya na ranar yau a matsayin lokacin da za a yi Jana’izar marigayi Honarabul Muhammad G. Ahmed (Walin Jangeru), da ya rasu a jiya da Dare a kan hanyar garin Tsafe dai …
Read More »Saboda Abdul’Aziz Yari Nake APC – Dokta Shinkafi
Mustapha Imrana Abdullahi Wani jigon jam’iyyar APC daga Jihar Zamfara Dokta Suleiman Aliyu Shinkafi ya bayyana cewa shi ya na yin jam’iyyar APC ne saboda tsohon Gwamnan Jihar Zamfara Abdul’aziz Abubakar Yari, kasancewarsa jagora na kwarai. Dokta Suleiman Aliyu Shinkafi ya bayyana hakan ne a lokacin da yake ganawa da …
Read More »Kungiyar Matasan APC Za Su Kai Gwamnan Zamfara Kara Kotu
Kungiyar Matasan APC Za Su Kai Gwamnan Zamfara Kara Kotu Mustapha Imrana Abdullahi Kungiyar matasan jam’iyyar APC ta kasa karkashin jagorancin Dokta Suleiman Aliyu Shinkafi sun bayyana barazanar kai Gwamnan Jihar Zamfara kotun bunkasa kasashen Afrika in har ya kasa yi wa duniya bayani game da batun yin sulhu da …
Read More »
THESHIELD Garkuwa