Home / Tag Archives: Yan bindiga

Tag Archives: Yan bindiga

Ba Za Mu Yi Sulhu Da Barayi Ba – Gwamna Dauda Lawal

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya sake jaddada cewa gwamnatin sa ba za ta taɓa shiga sulhu da ‘yan bindigar da ke haddasa ta’addanci a Jihar Zamfara ba. A ranar Larabar nan ne gwamnan ya halarci wani gangami da matasan Zamfara suka shirya mai taken ‘Tafiyar Zaman Lafiya’. A wata …

Read More »

MUNA BUKATAR JIRAGEN YAKI – SANATA MANDIYA

  MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI Sanata mai wakiltar yankin Funtuwa ta Kudu da ake kira Karaduwa a Jihar Katsina  Sanata Bello Mandiya, ya bayyana matukar damuwarsa da irin yadda yan bindiga ke kai hare hare suna kwashe jama’a a wasu sassan yankunsa da nufin karbar kudin fansa. Sanata Bello Mandiya ya …

Read More »

Ya Dace Gwamnati Ta Samar Da Mafita – Felix Hyate

Ya Dace Gwamnati Ta Samar Da Mafita – Felix Hyate Mustapha Imrana Abdullahi Shugaban jam’iyyar PDP na Jihar Kaduna Honarabul Felix Hassan Hyate, ya yi kira ga Gwamnatin Jihar Kaduna karkashin jagorancin Malam Nasiru Ahmad El- Rufa’, da ta samar da wata mafita ko wani ingantaccen tsarin da zai kawo …

Read More »

Yan bindiga Sun Harbe Daliban Jami’a Uku Da Suka Sace

Mustapha Imrana Abdullahi Bayanan da muke samu daga Gwamnatin Jihar Kaduna na cewa yan bindigar da suka sace daliban jami’ar  Greenfield mai zaman kanta da ke Kaduna sun halaka guda uku daga cikinsu. Kamar yadda wata sanarwar da ke dauke da sa hannun Kwamishinan tsaro da harkokin cikin gida na …

Read More »