Home / Tag Archives: Yan bindiga

Tag Archives: Yan bindiga

Ya Dace Gwamnati Ta Samar Da Mafita – Felix Hyate

Ya Dace Gwamnati Ta Samar Da Mafita – Felix Hyate Mustapha Imrana Abdullahi Shugaban jam’iyyar PDP na Jihar Kaduna Honarabul Felix Hassan Hyate, ya yi kira ga Gwamnatin Jihar Kaduna karkashin jagorancin Malam Nasiru Ahmad El- Rufa’, da ta samar da wata mafita ko wani ingantaccen tsarin da zai kawo …

Read More »

Yan bindiga Sun Harbe Daliban Jami’a Uku Da Suka Sace

Mustapha Imrana Abdullahi Bayanan da muke samu daga Gwamnatin Jihar Kaduna na cewa yan bindigar da suka sace daliban jami’ar  Greenfield mai zaman kanta da ke Kaduna sun halaka guda uku daga cikinsu. Kamar yadda wata sanarwar da ke dauke da sa hannun Kwamishinan tsaro da harkokin cikin gida na …

Read More »

Yan Sanda Sun Bindige Yan Bindiga Uku, A Katsina

Yan Sanda Sun Bindige Yan Bindiga Uku, A Katsina Mustapha Imrana Abdullahi   Rundunar yan sandan Jihar Katsina karkashin jagorancin jajirtaccen kwamishinan yan Sanda Sanusi Buba sun samu nasarar bindige wadansu yan bindiga guda uku har lahira.   Su dai wadannan yan bindigan sun addabi al’ummar karamar hukumar Dutsinma da …

Read More »

An Sace Wani Malamin Addinin Kirista A Jema’a

An Sace Wani Malamin Addinin Kirista A Jema’a Mustapha Imrana Abdullahi Jami’an tsaro sun kawo wa Gwamnatin Jihar Kaduna rahoton sace wani Malamin addinin Kirista mai suna Emmanuel Egoh Bako tare da matarsa Cindy Bako a karamar hukumar Jema’a. Bayanin hakan na cikin wata takardar sanarwa da ke dauke da …

Read More »

Yan bindiga sun sace amarya a Katsina

Yan bindiga sun sace amarya a Katsina Wasu ‘yan bindiga sun shiga garin Kafin Soli, karamar hukumar Kankiya jihar Katsina, suka sace amaryar wani mutum mai suna Ahmad Muhammad. Mazauna yankin sun fada wa manema labarai cewa ‘yan bindigar sun shiga garin ne da misalin karfe 12 na yau Laraba, …

Read More »

Yan Bindiga Sun Kashe Yan Sa Kai 17 A Neja

Imrana Abdullahi Rahotannin da muke samu daga Jihar Neja a arewacin tarayyar Nijeriya bayanin cewa akalla mutane 17 masu ayyukan sa kai domin tabbatar da tsaro aka halaka Kamar dai yadda rahotannin suka tabbatar cewa lamarin dai ya faru ne a Dukku da ke karamar hukumar Rijau a lokacin da …

Read More »

Yan Bindiga Sun Kai Hari Garin Yan Kara Jihar Katsina

Kamar yadda muka samu sahihan rahotanni daga mazauna garin Yan Kara da ke cikin karamar hukumar Faskari bayanan sun tabbatar da cewa Ayyukan yan bindiga na kara ta’azzara a Jihar Katsina. Kamar yadda wasu mutanen da suke cikin garin Yan Kara suka shaidawa wakilinmu cewa yan bindigar sun samu shiga …

Read More »