Daga Imrana Abdullahi Gwamnatin jihar Kaduna ta bayyana gamsuwarta da sake dawo da aikin hanyar Abuja, Kaduna zuwa Zariya, inda ta yi kira ga ma’aikatar ayyuka ta tarayya da ta gaggauta kammala aikin domin inganta harkar tsaro da ababen hawa. Mataimakiyar gwamnan jihar, Dakta Hadiza Sabuwa Balarabe ta bayyana hakan …
Read More »Na Shiga Damuwa Da Kaluwa A kan Rushewar Masallacin Zariya – Kakakin Majalisar Tajudeen Abbas
Daga Imrana Abdullahi … addu’a ga wadanda abin ya shafa …ya bukaci daukar mataki don hana sake faruwa Kakakin majalisar wakilai Honarabul Dokta Abbas Tajudeen, ya bayyana rugujewar wasu sassa na babban masallacin Zariya, wanda ya yi sanadiyyar mutuwar wasu a matsayin abin takaici da ban tausayi. Kakakin Majalisar, Abbas …
Read More »MASALLACI YA RUSHE YA KASHE 4, MUTANE 7 SUN JIKKATA A ZARIA
DAGA IMRANA ABDULLAHI Akalla masu ibada hudu ne ake fargabar sun mutu sannan wasu 7 sun jikkata yayin da wani bangare na babban masallacin Zaria ya rufta a yau Juma’a. Wani wanda ya tsira da ransa wanda ke yin ibada tare da wadanda abin ya shafa a cikin Masallacin, Malam …
Read More »ZAN YI WA KOWA ADALCI A JIHAR KADUNA – JONATHAN ASAKE
….Dan takarar Gwamna Na Jam’iyyar Lebo, Asake, Ya Gana Da Malaman Addinin Musulunci, Ya Ba Su Tabbacin Yin Adalci Ga Kowa Daga Imrana Abdullahi Honarabul Jonathan Asake, dan takarar Gwamna na Jam’iyyar Lebo a Jihar Kaduna,ya ba al’ummar Musulmi tabbacin cewa Gwamnatin da zai jagoranta za ta yi aiki bisa …
Read More »Za A Koyawa Matasa 500 Sana’o’in Fasahar Zamani
Mustapha Imrana Abdullahi Cibiyar da ke kokarin ganin rayuwar matasa ta inganta mai suna IRIBID da ta kasance mai zaman kanta ta bayyana cewa ta shirya horar da matasa 500 sana’o’in da ake horar da jama’a ta hanyar amfani da yanar Gizo da nufin kowa ya samu damar dogaro da …
Read More »Dan Wasan Shirin Kwana Chasa’in Ya Zama Shugaban Sashin Hausa A Kwalejin Ilimi
Daga Abubakar Sadiq Mohd, Zaria Sakamakon wasu canje canjen da aka gudanar a kwalejin ilmi ta tarayya da ke Zariya,Jihar kaduna Wanda a ciki ma har ya yi awon gaba da Shugaban kwalejin,Dokta Ango Abdullahi Kadan,yanzu haka shi kuma da ya daga cikin yan Wasan kwaikwayon na kayataccen shirin da …
Read More »Yan Bindiga Sun Yi Awon Gaba Da Wasu Mutane A Jami’ar ABU Zariya
Yan Bindiga Sun Yi Awon Gaba Da Wasu Mutane A Jami’ar ABU Zariya Imrana Abdullahi Sanarwar da Daraktan Sashen Yada Labarai na jami’ar Ahmadu Bello Zaria Malam Auwalu Umar ya fitar a yammacin Litinin din na cewa a safiyar Litinin din da misalin karfe 12.50 na dare masu garkuwa …
Read More »Shugaban NURTW Aliyu Tanimu Zariya Ya Kai Wa Sarkin Zazzau Ziyara
Shugaban kungiyar Direbobi ta kasa reshen Kaduna kwamared Alhaji Aliyu Tanimu Zariya, a lokacin da ya kai ziyarar taya murna ga mai martaba Sarkin Zazzau bisa matsayin Sarkin Zazzau na 19 da Allah ya bashi, a kwanan nan.
Read More »An Sace Malamin Makaranta, Yara Biyu, An Yi wa 1 Rauni A Zariya
An Sace Malamin Makaranta, Yara Biyu, An Jiwa 1 Rauni A Zariya Imrana Abdullahi Bayanan da muke samu daga garin Zariya na cewa wadansu yan bindiga da ya zuwa yanzu ba a san ko su wanene ba sun sace wani babban Malamin makarantar Nuhu Bamalli Injiniya Bello Atiku da yara …
Read More »Gobe Za A Ba Sarkin Zazzau Sandar Mulki
Ana Gayyatar Daukacin Jama’a Da Su Halarci Nadin Sabon Sarkin Zazzau Mustapha Imrana Abdullahi Babban kwamitin shirye shiryen baiwa Sabon Sarkin Zazzau mai martaba Jakada Nuhu Bamalli na 19, Sandar mulki karkashin jagorancin kwamishina ma’aikatar kananan hukumomi da masarautun gargajiya Alhaji Jafaru Sani, na gayyatar daukacin al’umma da su halarci …
Read More »