Wani Farfesan ilmin Arabiya, Farfesa Mohammed Shafiu Abdullahi ya bukaci hukumomin da abin ya shafa da su hanzarta kwace lasisin wallafa jaridar Sahara Reporters bisa kokarin su na raba kan al’uma, haddasa fitina da kuma batanci ga Annabi Muhammad (SAW). Ya nuna wannan bukata ne sailin da take tofa …
Read More »Za A Yi Mukabala Tsakanin Abdul’jabbar Da Malaman Kano Ranar 10 Ga Wata
Mustapha Imrana Abdullahi Kwamishinan ma’aikatar harkokin addini na Jihar Kano Muhammad Tahar Adamu, ya bayyana cewa an Sanya ranar Asabar 10 ga wannan watan da muke ciki ta zama ranar da za a yi mukabala tsakanin Malaman addinin musulunci da kuma Abduljabbar Muhammad Nasiru Kabara, bisa zargin da ake yi …
Read More »Makarantar Cherry Hearts Ce Za Ta Taimakawa Najeriya Da Afirka Baki Daya – Rabi’u Musa
Mustapha Imrana Abdullahi Honarabul Alhaji Muhammad Rabi’u Musa, shugaban Gidauniyar Almuharram da ke aikin kula da taimakon mabukata musamman marayu da marasa galihu ya bayyana makarantar Cherry hearts da cewa wuri ne da ake kokarin gina al’umma da nufin samun manyan gobe da za su yi wa kasa ayyukan ci …
Read More »An Rufe Makarantar Nuhu Bamalli Da Ke Zariya
Imrana Abdullahi Sakamakon irin matsalar kai harin da yan bindiga suka yi makarantar Nuhu Bamalli da ke Zariya inda aka rasa rayuwa tare da kwashe wadansu dalibai ya sa hukumar makarantar ta sanar da Dakatar da harkokin ilimi na koyo da koyarwa baki daya har sai illa masha Allahu. A …
Read More »Gwamna Zulum Ya Bayar Da Umarnin Daukar Nauyin Dalibai 100 Su Karanta Kimiyyar Kididdigar Gine gine
Gwamna Zulum Ya Bayar Da Umarnin Daukar Nauyin Dalibai 100 Su Karanta Kimiyyar Kididdiga Mustapha Imrana Abdullahi A kokarin ganin Jihar Borno ta ci gaba da samun kwararrun masana a kan harkokin Gine ginen gidaje domin amfanar yan asalin Jihar Gwamna Babagana Umara Zulum ya bayar da umarnin daukar nauyin …
Read More »Adamu Atta Ya Dauki Nauyin Yara Dubu 12 Su Yi Karatu
Mustapha Imrana Abdullahi A kokarin ganin ya ci gaba da Tallafawa al’ummar Jihar Kaduna,Najeriya da nahiyar Afrika baki daya mai kishin jama’a domin ganin kowa ya tsaya da kafafunsa Alhaji Adamu Atta ya dauki nauyin yara a kalla dubu Goma sha biyu da ga garin marabar Jo’s …
Read More »Shaikh Dahiru Bauchi Ya Shawarci Al’ummar Musulmi Su Yi Rigakafin Korona
Mustapha Imrana Abdullahi Sanannen Malamin addinin musulunci, shaikh Dahiru Usaman Bauchi ya yi kira ga daukacin al’ummar musulmi da su rungumi allurar Rigakafin maganin cutar Korona domin samun ingantacciyar lafiya. Malamin addinin musuluncin ya yi wannan kiran ne a gidansa lokacin wata ziyarar bude bakin da wata kungiyar yan jarida …
Read More »A Gaggauce : An Sako Daliban Makarantar Aikin Gona Ta Afaka Su 27
A Gaggauce : An Sako Daliban Makarantar Aikin Gona Ta Afaka Su 27 Mustapha Imrana Abdullahi Bayanan da muke samu daga majiya mai tushe na cewa ya zuwa yanzu an sako daliban makarantar koyon aikin Gona da Gandun Daji da ke karkashin ma’aikatar muhalli ta tarayya da suka kwashe kusan …
Read More »Yan bindiga Sun Sake Kashe Daliban Jami’ar Greenfield Biyu
Yan bindiga Sun Sake Kashe Daliban Jami’ar Greenfield Biyu Mustapha Imrana Abdullahi A wani labari mai abin ban takaici, da jami’an tsaro suka shaidawa Gwamnatin Jihar Kaduna sun ce sun samu gano karin Gawa biyu ta daliban jami’ar Greenfield mai zaman kanta da ke Kaduna a yau ranar Litinin 26 …
Read More »Yan bindiga Sun Harbe Daliban Jami’a Uku Da Suka Sace
Mustapha Imrana Abdullahi Bayanan da muke samu daga Gwamnatin Jihar Kaduna na cewa yan bindigar da suka sace daliban jami’ar Greenfield mai zaman kanta da ke Kaduna sun halaka guda uku daga cikinsu. Kamar yadda wata sanarwar da ke dauke da sa hannun Kwamishinan tsaro da harkokin cikin gida na …
Read More »