Home / 2021 / October (page 3)

Monthly Archives: October 2021

Kwamitin Sasanta Yayan APC Ya Isa Jihar Kano

Mustapha Imrana Abdullahi Kwamitin tabbatar da yin sasanci tsakanin yayan jam’iyyar APC reshen Jihar Kano ya isa Jihar Kano inda har ya fara gudanar da zamansa a yau Asabar domin aiwatar da aikinsa na tsawon kwanaki uku. Kwamitin karkashin jagorancin shugabansa Dokta Tony da kuma sakataren Kwamitin Dokta Aminu Waziri …

Read More »

Muna Neman A Bude Layukan Waya – Tambuwal

  Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Sakkwato Alhaji Aminu Waziri Tambuwal ya bayyana cewa sun rubutawa ma’aikatar kula da harkokin Sadarwa ta kasa da ta bude masu layukan wayar salula da can kwanan baya aka rufe domin jami’an tsaro su samu sukunin aiwatar da ayyukansu na yaki da yan bindiga. …

Read More »

Zulum Bags Fellowship of Architects Institute 

  Borno State Governor, Babagana Umara Zulum, on Wednesday received honorary fellowship of the Nigerian Institute of Architects. The event took place in Abuja during which Senate President, Ahmed Lawan, and Governors of Kaduna and Taraba were amongst those honoured. In his reaction, Zulum reaffirmed his commitment to providing leadership …

Read More »

Sanata Shehu Sani Ya Tsallake Rijiya Da Baya

Mustapha Imrana Abdullahi Bayanan da suke fitowa daga Jihar Kaduna na cewa wadansu mutanen da suke cikin Jirgin kasa daga garin Kaduna zuwa Abuja sun tsallake rijiya da baya sakamakon tashin wani abin fashewa da ake zargin cewa Bam ne da wasu yan Ta’adda suka tayar. Sanata Shehu Sani tsohon …

Read More »

MATSAYINMU A APC TA JIHAR KANO – MALAM SHEKARAU

  Assalamu Alaikum Da farko ina amfani da wannan lokaci na taya duk al’ummar Musulmi farin cikin zagayowar ranar da aka haifi Manzon Allah SAW, wacce gwamnatin tarayyar Najeriya a jiya ta ware a matsayin rana ta musamman don tunawa da ita. Annabi Muhammadu SAW shi ne mafi kaunarmu a …

Read More »

A Daina Hada Lamarin Tsaro Da Siyasa – Dandutse

Mustapha Imrana Abdullahi Shugaban kwamitin aikin Gona na majalisar wakilai ta kasa Honarabul Muktar Dandutse, mai wakiltar kananan hukumomin Fintuwa da Dandume, ya yi kira  ga daukacin yan Najeriya da su daina yamutsa batun tsaro da siyasa domin masu yin hakan ba su wata kasar da ta wuce Najeriya. Honarabul …

Read More »