Home / 2022 / June / 08

Daily Archives: June 8, 2022

ASIWAJU BOLA TINUBU NE YA KASHE ZABEN DA KURI’U 1271

  MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI Jam’iyyar APC a tarayyar Najeriya ta bayyana sakamakon zaben da kowane dan takara ya samu daga cikin yan takara Goma 14 da suka tsaya neman jam’iyyar ta tsayar da su takarar shugaban kasa. Asiwaju Ahmad Bola Tinubu –  1271 Ahmad Lawal – 152 Rotimi Ameachi – …

Read More »

AN GARGADI MASU KOKARIN MATSAWA MASU ZABEN DAN TAKARA

MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI Kwamitin shirya zaben dan takarar da zai tsayawa jam’iyyar APC takarar shugaban kasa a tarayyar Najeriya sun bayyana gargadi karara ga masu kokarin matsawa masu zaben dan takara su rubuta sunan da suke bukata sabanin irin tanaje tanajen zaben ya tanadar. A lokacin da aka fara gudanar …

Read More »