DAGA IMRANA ABDULLAHI An bayyana katin zabe da cewa wani muhimmin makami ne da ya fi karfin bindiga. Honarabul Aliyu Muhammad Waziri Santurakin Tudun Wada Kaduna kuma Dujuman Buwari da ake yi wa lakabi da Dan marayan Zaki ne ya bayyana hakan lokacin da yake ganawa da kafar yada bidiyo …
Read More »Daily Archives: August 5, 2022
An Yi Addi’oin Musamman Domin Samun Zaman Lafiya A Katsina
A ranar Litinin din da ta gabata ne 1 ga watan Augusta shekara ta 2022 a ka gudanar da addi’oi na musamman a kananan hukumomin Funtuwa da Dandume da Bakori da Danja da karamar hukumar Sabuwa da ke Jihar katsina domin samun zaman lafiya da walwalar jama’a Dalilin wannan taron …
Read More »