…..Ta hanya ta Mutane Sama Da 300 Sun Samu Miliyoyin naira DAGA IMRANA ABDULLAHI An kira ga dimbin matasan Najeriya da su tabbatar da bayar da cikakken hadin kai da goyon baya ga jam’iyyar Lebo ( Labour party) da za ta Ceci tarayyar Najeriya daga halin da take ciki. Injiniya …
Read More »Daily Archives: August 7, 2022
SARDAUNAN FUNTUWA ALHAJI AKILU HASSAN YA YI KIRA GA AL’UMMA SU TASHI TSAYE WAJEN YIN ADDU’O’I
Daga Abdullahi Sheme Alhaji Akilu Babaye Daraktan kamfanin rukunin NAK kuma Sardaunan sarkin Maskan katsina hakimin funtuwa da ke jahar katsina ya yi kira ga dukkan jama’ar kasar nan musamman na karamar hukumar funtuwa dasu dage da addioi domin samun zaman lafiya da Damina mai albarka. Ya yi wannan kiran …
Read More »