Borno State Governor, Babagana Umara Zulum has ordered a review of Primary School teachers’ verification exercise conducted in December 2020, which found 7,794 ghost teachers among 22,556 ghost workers across the 27 LGAs of the State. Zulum had set up a Primary School Teachers Verification Committee, chaired by Dr. Shettima Kullima, …
Read More »Daily Archives: November 4, 2022
Mata Na Bayar Da Yayansu Ga Yan bindiga Saboda Talauci – Hafsat Baba
Daga Imrana Abdullahi Kwamishinar kula da jindadi da walwalar jama’a ta Jihar Kaduna Hajiya Hafsat Muhammad Baba, ta bayyana cewa wasu mata da ke fama da tsananin Talauci na bayar da yayan da suka haifa ga yan bindiga domin samun kudi Hakika wasu mata na mikawa yan bindiga yayan da …
Read More »Gwamna Matawalle Ya Gwangwaje Yan Kungiyar Shehi/ Matawalle Da Kyautar Motoci 17
….SHUGABANNIN MATAN PDP SUN KOMA APC A JIHAR ZAMFARA Daga Imrana Abdullahi Sakamakon nuna jindadi da kokarin ficewar da shugabannin matan jam’iyyar PDP reshen Jihar Zamfara suka yi yasa Gwamnan Jihar ya gana da shugabancinsu karkashin Madina Shehu sakamakon kokarin dawo wa APC da suka yi. Hajiya Madina Shehu ce …
Read More »Zulum Ya Baiwa Marayun CJTF 300 Da Suka Mutu A Yakin Boko Haram Tallafin N300m
Daga, Sani Gazas Chinade, Maiduguri Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum ya kaddamar da shirin bayar da tallafin karatu na naira miliyan dari uku domin tallafawa marayu 300 da iyayensu suka mutu a matsayin masu aikin sa kai karkashin ’yan banga da mafarauta ‘Civilian Joint Task Force …
Read More »