The Immediate past governor of Zamfara, Dr. Abdulaziz Yari Abubakar has charged members and supporters of the All Progressives Congress APC to continue to remain committed to ensuring the success of the party. In a statement Signes by Yusuf Idris Gusau APC Publicity Secretary Zamfara State and made …
Read More »Daily Archives: November 14, 2022
MATSALAR TSARO: MANTUWA KE DAMUN WASU YAN NAJERIYA – GWAMMAJA
Daga Imrana Abdullahi Alhaji Bashir Sa’idu Gwammaja, wani na hannun daman shugaba Muhammadu Buhari ne kuma dan kasuwa ya bayyana cewa mantuwa ce a game da irin abin da ya faru a baya na rashin kwanciyar hankali da matsalar tsaro scan baya. Alhaji Gwammaja ya ce in ban da matsalar …
Read More »Ayu Zai Iya Kai PDP Ga Nasara, Mutum Ne Mai Basira Shugaba Ne Mai Biyayya: Yan PDP Arewa Maso Yamma
Daga Imrana Abdullahi Gamayyar kungiyoyi kwararru na jam’iyyar PDP masu kokarin tabbatar da zaman lafiya ( PDPCUP) sun bayyana shugaban jam’iyyar PDP na kasa Dokta Iuorchia Ayu, a matsayin jajirtaccen mutum wanda keda kwarewar da zai kai jam’iyyar ga Tudun muntsira na nasara. Zai kuma iya fitar da jam’iyyar daga …
Read More »JAM’IYYAR PDP TA KADDAMAR DA KWAMITICIN KAMFEN NA SHUGABAN KASA DA GWAMNA A KADUNA
Jam’iyyar PDP reshen Jihar Kaduna ta kaddamar da manya manyan kwamitocin Yakin neman zaben Gwamna, shugaban kasa da kuma na masu bayar da shawara. Shugaban jam’iyyar PDP na Jihar Kaduna Mista Felix Hassan Hyet, lokacin da yake kaddamar da kwamitoci ya ce an samar da su ne domin samun nasara …
Read More »Sake Fasalin Naira: Buni Ya Bukaci Bankuna Su Kara Kafa Rassan Su A Yobe
Daga Sani Gazas Chinade, Damaturu Gwamna Mai Mala Buni na Yobe, a ranar Litinin ya yi kira ga bankunan kasuwanci da su kara kafa rassa a fadin jihar domin saukaka hada-hadar kasuwanci. Buni ya yi wannan roko ne a Damaturu a lokacin da yake kaddamar da injuna 50 cire kudade …
Read More »Ngala: How Zulum shared N255m, food, textiles materials to 70,000 indigents
As part of his two-day humanitarian activities across Ngala Local Government Area (LGA), Borno State Governor, Babagana Umara Zulum, on Sunday, shared N255 million, food items and textile to about 70,000 low-income residents for livelihoods. The distribution was conducted at three locations: Ngala town, Gamboru and Wulgo, all in …
Read More »AL’UMMA BADE SUN JA HANKALI DA KOKE GA SHUGABAN MAJALISAR DATTAWAN NAJERIYA
A yunkurin da jama’ar Mazabar shugaban majalisar Dattawa ta tarayyar Najeriya ke yi domin jawo hankalin shugaban majalisa wanda ya fito daga Jihar Yobe ya sa suka koka a cikin wata takardar da suka rabawa manema labarai domin yin nuni da kuma jan hankalin Dokta Ahmad Lawan, game da rabon …
Read More »