Home / Uncategorized / Kungiyar Kwallon Kafa Ta Amana Fc Rigachikun Ta Lashe Gasar Kwallon Kafa Ta  Gwamna Uba Sani Domin Zaman Lafiya

Kungiyar Kwallon Kafa Ta Amana Fc Rigachikun Ta Lashe Gasar Kwallon Kafa Ta  Gwamna Uba Sani Domin Zaman Lafiya

 

Kungiyar Kwallon Kafa Ta Amana Fc Rigachikun Ta Lashe Gasar Kwallon Kafa Ta Gwamna Sanata Uba Sani karo Na 6 Domin Zaman Lafiya

 

Kamar yadda Honarabul Barista Ibrahim Bello Zero ya aiko mana da irin yadda gasar kwallon kafa da ya Sanya wa kungiyoyin kwallon kafa domin zaman lafiya a tsakanin kungiyoyin kwallon kafa.

 

 

An dai buga wannan gasar kwallon kafa ne ta karshe a makarantar Firamare Malam Jallo Rigachikun da ke cikin garin Kaduna.

 

An dai yi wannan gasar kwallon kafa ne tsakanin kungiyoyin kwallon kafa ta Amana DC Rigachikun da kungiyar kwallon kafa ta Marabar Jos Academy.

 

Kungiyar kwallon kafa ta Amana fc Rigachikun ta lashe gasar.

 

 

About andiya

Check Also

Call Your Wife To Order, Niger Delta Groups Warn Uduaghan, Husband Of Senator Natasha

    ..Say outburst against Senate President Akpabio, shameful, unwomanly A coalition of groups from …

Leave a Reply

Your email address will not be published.