Daga Imrana Abdullahi Honarabul Saminu Hashim da ake yi wa lakabi da Dan Alhaji, ya bayyana cewa ya fita daga cikin jam’iyyar ADC ne zuwa PDP domin ya samu cikakken sukunin taimakawa al’umma ta yadda za a cimma gaci tare da samun nasarar da kowa ke bukata. Saminu Hashim Dan …
Read More »Daily Archives: April 1, 2026
Jami’an DSS Sun Wuce Da Nasiru El- Rufa’i
A ranar Talatar nan ne jami’an tsaron farin kaya na DSS suka wuce da tsohon Gwamnan Jihar Kaduna malam Nasiru Ahmad El-Rufa’i bayan babbar kotun gwamnatin tarayya ta kammala sauraron batun maganar neman hukumar ICPC da ta kai shi kotun na neman a bayar da shi beli. Ita dai …
Read More »
THESHIELD Garkuwa