In an effort to have a peaceful co-existance between Tuareg President and Pastor Buru, the president Tuareg Congratulates Pastor Yohanna for Successful Completion of 40-Day Lent, just to Strengthens Ties In the spirit of Easter celebration and interfaith harmony, the National President of Tuareg Residents in Nigeria, Alhaji Ali Mohammed …
Read More »Daily Archives: April 6, 2026
Na Shiga Cikin Farin Ciki Sosai Matuka Da Diyata Ta Haddace Littafin Allah – Shaikh Musa Asadussunnah
Daga Imrana Abdullahi Shaikh Musa Yusuf Asadussunnah ya bayyana cewa ya shiga cikin matukar farin ciki da annashuwar da ba ta da iyaka ranar da yarsa da ya haifa ta haddace littafin Allah. Shaikh Asadussunnah ya bayyana hakan ne a lokacin da yake tattaunawa da manema labarai jim kadan bayan …
Read More »Na Je Dakin Allah A Saudiyya Na Roki Allah Ya Ba Diyata Alkur’ani -Rabi’u Kakaki
…Na biya mata Umara Daga Imrana Abdullahi Wani daga cikin iyayen yaran da suka haddace Alkur’ani mai tsarki a makarantar Daru Sigaril HUFFAZ ya bayyana irin farin cikin da yake tare da shi kasancewar yarsa na daga cikin dalibai 37 mai suna Amina Rabi’u Kakaki. Alhaji Rabi’u Kakaki ya bayyana …
Read More »
THESHIELD Garkuwa