Daga Imrana Abdullahi Honarabul Tahir Gambo Abubakar, daga mazabar dan majalisar Jiha ta Doka/ Gabasawa, ya yabawa Balaraben Gwamna Sanata Uba Sani, bisa kokari da irin adalcin da yake yi wa al’ummarsa da yake jagoranta musamman sakamakon irin ayyukan da yake shimfidawa jama’a cikin birane da karkarun Jihar Kaduna da …
Read More »
THESHIELD Garkuwa