Daga Imrana Abdullahi, Kaduna arewacin Najeriya An yabawa Gwamnan Jihar Kaduna Kwamared Sanata Uba Sani bisa irin yadda yake taimakawa ayyukan dan majalisar dokokin Jihar Kaduna Alhaji Auwalu da ake yi wa lakabi da Yaro Mai Kyau da ke wakiltar mazabar Unguwar Sanusi a karamar hukumar Kaduna ta Kudu a …
Read More »Daily Archives: April 11, 2026
A Zabi Tinubu Da Uba Sani- Yusuf Kailani
Daga Imrana Abdullahi Dan majalisar dokokin Jihar Kaduna daga karamar hukumar Igabi kuma ɗan takarar majalisar dattawa a mazabar Kaduna ta tsakiya honarabul Yusuf Ibrahim Zailani ya yi kira da babbar murya ga daukacin al’ummar Jihar Kaduna da Najeriya baki daya da su sake zaben shugaba Bola Ahmed Tinubu …
Read More »
THESHIELD Garkuwa