Home / Big News / Rage Farashin Man Dangote 5.6% Shi ne Dalilin Sauke Farashin Fetur, Ba Janye Harajin Shigo Da Kaya Na 15% Ba 

Rage Farashin Man Dangote 5.6% Shi ne Dalilin Sauke Farashin Fetur, Ba Janye Harajin Shigo Da Kaya Na 15% Ba 

Rage farashin fetur da ‘yan kasuwar man suka yi, ya kasance martani ne kai tsaye ga rage farashin da muka yi a ranar 6 ga watan Nuwamba. Ba sakamakon janye harajin shigo da kayayyakin man fetur na kashi 15% na wucin-gadi ba ne.
Mun rage farashin fetur daga N877 zuwa N828, sannan farashin bakin teku daga N854 zuwa N806.
Mun ci gaba da jajircewa wajen isar da man fetur mai inganci da kuma tabbatar da cewa ‘yan Najeriya sun ci gajiyar tacewa a cikin Najeriya.

About andiya

Check Also

Dangote headlines 2026 Gateway Trade Fair as Gov Abiodun hails Group for boosting Ogun’s Industrial Competitiveness

Ogun State Government has lauded the roles being played by the Pan-Africa conglomerate, Dangote Industries …

Leave a Reply

Your email address will not be published.