Home / andiya (page 300)

andiya

Yawuri Ta Zamo Matattarar Macizai –  Dokta Sununu

Mustapha Imrana Abdullahi Honarabul Dokta Yusuf Tanko Sununu, dan majalisa ne mai wakiltar kananan hukumomin Yawuri, Ngaski da Shangwam a majalisar wakilai ta tarayya da ke Abuja ya bayyana matsalar maciji a matsayin abin da ke addabar Yawuri. Dan majalisar Dokta Yusuf Tanko Sununu ya dai bayyana hakan ne a …

Read More »

Kungiyar Miyatti Allah Ta Nemi Gafara Ga Masari

Mustapha Imrana Abdullahi   Bayanan da ke shigo mana daga cikin garin Katsina na cewa kungiyar al’ummar Fulani ta Miyatti Allah Kautar hore ta nemi Gafarar Gwamnan Jihar Katsina Alhaji Aminu Bello Masari da ya yafe mata a kan wadansu kalaman da aka ce Sakataren ta na kasa ya yi …

Read More »

Jam’iyyar APC A Jihar Kebbi Na Cikin Hadari – Namashaya

Mustapha Imrana Abdullahi An bayyana jam’iyyar APC a matsayin jam’iyyar da ke cikin hadari don haka lamari ne da ke matukar bukatar daukar matakan gaggawa. Tsohon shugaban karamar hukumar Kalgo a Jihar Kebibi honarabul Umar Namashaya Digi, ya bayyana hakan lokacin da yake tattaunawa da kafar Talbijin ta Farin Wata. …

Read More »

Allah Ya Yi Wa Sarkin Sudan Na Kontagora Rasuwa

Mustapha Imrana Abdullahi Bayanan da muke samu daga garin Kontagora na cewa Allah ya yi wa Sarkin Kontagora Alhaji Sa’idu Na – Maska rasuwa Kamar dai yadda zaku iya gani a wannan labarin hoton marigayin ne. Da haka muke addu’ar Allah ya gafarta masa ya albarkaci abin da ya bari.

Read More »