From Our Correspondent The family of the late Balarabe Goronyo, Kofar Bai area in Sokoto Metropolis, on Wednesday donated two thousand copies of branded exercise books to the pupils of the Waziri Gidado Nizzamiya Primary School, Gidadawa- Sokoto Speaking on behalf of the family, the Spokesperson of the …
Read More »A Zamfara Dan Majalisa Ya Rasu Bayan Sauya Sheka Zuwa APC
Mustapha Imrana Abdullahi Bayanan da muke samu daga Jihar Zamfara na cewa an Sanya karfe Sha daya na ranar yau a matsayin lokacin da za a yi Jana’izar marigayi Honarabul Muhammad G. Ahmed (Walin Jangeru), da ya rasu a jiya da Dare a kan hanyar garin Tsafe dai …
Read More »An Kama Nnamdi Kanu
Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnatin tarayyar Najeriya ta bayyana sanarwar cewa ta kama mai dajin kafa kasar Biafara Nnamdi Kanu da ya kama gabansa bayan da aka bayar da shi a hannun Beli Ministan shari’a na tarayyar Najeriya Abubakar Malami ne ya bayyana hakan cewa an kama madugun rajin kafa kasar …
Read More »Saboda Abdul’Aziz Yari Nake APC – Dokta Shinkafi
Mustapha Imrana Abdullahi Wani jigon jam’iyyar APC daga Jihar Zamfara Dokta Suleiman Aliyu Shinkafi ya bayyana cewa shi ya na yin jam’iyyar APC ne saboda tsohon Gwamnan Jihar Zamfara Abdul’aziz Abubakar Yari, kasancewarsa jagora na kwarai. Dokta Suleiman Aliyu Shinkafi ya bayyana hakan ne a lokacin da yake ganawa da …
Read More »Tsarin Jam’iyya Ne Ke Hada Kan Al’ummar Najeriya – Gwamna Yobe
Mustapha Imrana Abdullahi Shugaban kwamitin rikon jam’iyyar APC na kasa kuma Gwamnan Jihar Yobe Mai Mala Bunu ya bayyana tsarin jam’iyya a matsayin abin da ke hada kan dimbin al’ummar Najeriya ba tare da nuna wani bambanci ba. Gwamna Mai Mala Buni ya ce hakika babu wani abin da ke …
Read More »Government did not deploy operatives to suppress protest
…KDSG awaiting report on Gidan Waya protest The Kaduna State Government is awaiting full reports on Monday’s protest by students of the Kaduna State College of Education, Gidan Waya. In the preliminary report received so far, one student lost his life and some others were wounded, while three …
Read More »Makarantar Cherry Hearts Ce Za Ta Taimakawa Najeriya Da Afirka Baki Daya – Rabi’u Musa
Mustapha Imrana Abdullahi Honarabul Alhaji Muhammad Rabi’u Musa, shugaban Gidauniyar Almuharram da ke aikin kula da taimakon mabukata musamman marayu da marasa galihu ya bayyana makarantar Cherry hearts da cewa wuri ne da ake kokarin gina al’umma da nufin samun manyan gobe da za su yi wa kasa ayyukan ci …
Read More »Mun Amince Da Dawowar Gwamnan Zamfara APC – Yari
Mustapha Imrana Abdullahi Tsohon Gwamnan Jihar Zamfara Alhaji Abdul’Aziz Yari Abubakar Shetiman Mafara, ya bayyana cewa sun amince da Dawowar Gwamnan Jihar Zamfara Mohammad Bello Matawalle jam’iyyar APC. Abdul’Aziz Yari ya bayyana hakan ne a wajen babban taron yayan jam’iyyar APC da aka yi a garin Kaduna. An dai yi …
Read More »Borno Governor Suspends French iNGO, ACTED, Over Shooting Training at Maiduguri Hotel
…Police Recovers Toy Pistols, Investigates Two Trainers Borno Governor, Professor Babagana Umara Zulum, has directed the immediate suspension of ACTED, an international Non-Governmental Organization (iNGO) following Saturday’s discovery that the humanitarian iNGO was using a hotel in Maiduguri for training some persons on shooting. Zulum’s spokesman, …
Read More »Zulum in Monguno, inspects works at new polytechnic, other schools
… Meets military over farms reopening Borno State Governor, Babagana Umara Zulum has paid a visit to Monguno, where he inspected work at new federal polytechnic and other ongoing projects. The Governor had arrived Monguno on Friday and returned to Maiduguri same day. While in Monguno, Zulum …
Read More »