A Member of the House of Representatives, representing Wurno and Rabah Federal Constituency,under the platform of the All Progressives Congress ( APC), Architect Ibrahim Almustapha Aliyu Rabah, has empowered no fewer than one thousand of his constituents with various items, scholarship grants and cash. The epoch-making event was …
Read More »Yadda Batun Kamen Almajirai Ya Gudana A Jihar Kaduna
Yadda Batun Kamen Almajirai Ya Gudana A Jihar Kaduna Mustapha Imrana Abdullahi Shugaban hukumar kula da ababen hawa da kuma dokar muhalli Mejo Garba Yahya Rimi mai murabus, ya bayyana cewa har yanzu ba su samu iyayen wani yaron almajiri da mota ta buge a kan titin da ya zagaye …
Read More »Emir Of Zazzau Appoints Abbas Tajuddeen Iyan Zazzau
The Emir of Zazzau Ambassador Ahmad Nuhu Bamalli has conferred the title of Iyan Zazzau on the member representing Zaria Federal Constituency in the House of Representatives, Honourable Dr. Abass Tajuddeen . This was contain a statement signed by the Secretary Zazzau Emirate Council and Sarkin Fulanin Zazzau Alhaji …
Read More »An Nada Sale Musa Kwankwaso Hakimin Madobi
An Nada Sale Musa Kwankwaso Hakimin Madobi Mustapha Imrana Abdullahi Mai martaba Sarkin Karaye Alhaji Dokta Ibrahim Abubakar III ya bayyana nadin Alhaji Sale Musa Kwankwaso da ake yi wa lakabi da (Baba) a matsayin Hakimin Madobi. Sabon Hakimin Madobin shi ne Dagacin Garin Kwankwaso kuma ya dade yana yi …
Read More »Kwamishinan Muhalli Hamza Sule Faskari Ya Ceto Rayuwar Wani Yaro
Kwamishinan Muhalli Hamza Sule Faskari Ya Ceto Rayuwar Wani Yaro Mustapha Imrana Abdullahi Kwamishinan ma’aikatar kula da muhalli na Jihar Katsina honarabul Hamza Sule Faskari, cikin ikon Allah ya samu nasarar ceton rayuwar wani bawan Allah da ke fama da karaya a kashin bayansa. Yaron da ke fama da karaya …
Read More »Shugaban PDP Ya Kalubalanci El-Rufa’I
Shugaban PDP Ya Kalubalanci El-Rufa’I Mustapha Imrana Abdullahi Shugaban jam’iyyar PDP reshen Jihar Kaduna Felix Hassan Hyet, ya kalubalanci Gwamnan kaduna Nasiru Ahmed El-Rufa’i bisa irin yadda yake gudanar da al’amuran tafiyar da mulki a Jihar ba tare da kula ko yin amfani da tanajin doka da girmama jama’a ba …
Read More »Wamakko felicitates with Ambassador-Designate Yabo, on appointment, posting to Jordan
Wamakko felicitates with Ambassador-Designate Yabo, on appointment, posting to Jordan Press Release The Chairman of the Senate Committee on Defence and Deputy Chairman, Senate Committee on Anti Corruption, Senator Aliyu Magatakarda Wamakko, has felicitated with Ambassador-Designate Faruk Malami Yabo,MFR, on his recent apportionment into the exalted position by President …
Read More »Sanya Mata A Gaba Ne Mafitar PDP – Amina Adamu Soba
Imrana Abdullahi Kaduna Hajiya Amina Adamu Soba, tsohuwar yar takara a jam’iyyar PDP ta bayyana cewa matsalar fahimtar Juna ce kawai ke cikin jam’iyyar amma ba sabani ko Rabe Rabe kamar yadda wasu ke kokarin lakabawa yayan PDP ba. Ta ce hadin kai a zauna ayi shirin zaune da …
Read More »Ziyarar Da Na Kaiwa Wamakko Babu Wata Dangantaka Da Siyasa – Inji Bafarawa
Ziyarar Da Na Kaiwa Wamakko Babu Wata Dangantaka Da Siyasa – Inji Bafarawa Tsohon Gwamnan Jihar Sakkwato Alhaji Dalhatu Bafarawa ya bayyana cewa ziyarar da ya kai wa Sanata Aliyu Magatakarda Wamakko, shugaba a Jam’iyyar APC a Sakkwato, a kwanan nan bashi da nasaba da siyasa, saboda haka shi yana …
Read More »Gwamna Zulum Ya Bayar Da Umarnin A Dauki Likitoci 40
Gwamna Zulum Ya Bayar Da Umarnin A Dauki Likitoci 40 Mustapha Imrana Abdullahi A kokarin Gwamnan Jihar Borno Babagana Umara Zullum, na ganin ya samar da ingantaccen tsarin kula da lafiyar jama’a ya bayar da umarnin kara daukar Likitoci 40 da kuma amincewa da a fadada asibitin Kwararru. Gwamnan da …
Read More »