Imrana Abdullahi Wani dan kasuwa kuma Malamin addinin musulunci ya bayyana cewa yana da matukar muhimmanci ga wanda ya zazzagi dan jaridar da ke aiki da kamfanin daily trust a biyasu naira miliyan dari da Hamsin (150,000,000) domin kada wani ya sake cin mutuncin dan jarida da ke aiki domin …
Read More »Gadar Rugachikun Kusa Da Kasuwar Duniya Ta Kaduna Ta Lalace
Imrana Abdullahi Kamar yadda zaku iya gani a cikin hotunan da ke cikin wannan labarin Gadar da ke dai dai Kasuwar duniya ta kasa da kasa da ke Kaduna ta lalace sakamakon ruwan sama mai nauyi da ake yi a wannan Daminar. Ita dai wannan Gadar tana da matukar amfani …
Read More »Ma’aikata Ba Su Taimakawa Gwamnati A Zamfara
Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Zamfara Alhaji Muhammad Bello Matawalle, ya bayyana cewa in har ma’aikatan Gwamnatin Jihar Zamfara na son karin albashi ya dace su rika taimakawa Gwamnati domin al’amura su ta fi kamar yadda ya dace. Gwamnan na amsa tambaya ne game da batun karin Albashi inda ya ce …
Read More »Ganduje Ya Bayar Da Kudin Gyaran Makarantun Firamare A Kano
Imrana Abdullahi Kamar yadda aka Sani Gwamnati ta mayar batun ilimin Firamare da Sakandare kyauta domin a samu ci gaban da kowa yake fatan ganin an samu. Gwamnan Jihar Kano Alhaji Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya mikawa daukacin kananan hukumomi 44 kudin gyaran makarantun Firamare, domin yin kai tsaye wajen …
Read More »El-Rufai lauds Fulani, Ham leaders for de-escalating tension
The Governor of Kaduna State, Malam Nasir Ahmad El-Rufai has commended Fulani and Ham leaders for de-escalating tension and keeping peace over the killing of a herder in Jaba local government area of the state. The Governor disclosed this through the Commissioner, Internal Security and Home Affairs, Samuel Aruwan during …
Read More »Yan Wasa Messi, Ronaldo Da Guardiola Za Su Koma PSG
Bayanan da muke samu daga bangaren kula da harkokin wasanni na duniya na cewa shahararrun yan wasan kwallon kafa da duniyar wasanni ta san da su bayanan sun tabbatar da cewa yan wasa irin su Messi, Ronaldo da Guardiola za su koma kungiyar wasan kwallon kafa ta PSG.
Read More »Tsohon Sarkin Kano Ya Gana Da Tawagar Jaridar Desert Herald
Imrana Abdullahi Tawagar kamfanin jaridar Desert Herald Herald karkashin jagorancin mawallafinta Malam Tukur Mamu, sun ziyarci tsohon Sarkin Kano Muhammad Sanusi II, a inda yake zaune a lokacin da ya kawo ziyara a garin Kaduna. A ranar Alhamis ne 27 ga watan Agusta 2020, tawagar gudanarwar kamfanin Jaridar Desert Herald …
Read More »Education Is Not Getting The Priority It Deserves In The North – Ahmadu Bello Foundation
A research by Sir Ahmadu Bello Memorial Foundation has revealed that Education is not getting the priority it deserves, in the North. The team leader of the research group former Minister of Education, Prof. Ruqayyatu Ahmad Rufai made the assertion during virtual public presentation of the research work in …
Read More »Jam’iyyar PDP Reshen Jihar Kaduna Sun Dage Zabe Saboda Umarnin Kotu
Imrana Abdullahi Jam’iyyar PDP reshen Jihar Kaduna sun bayar da sanarwar dage zaben shugabanninsu da za su jagoranci matakin Jiha sakamakon umarnin kotu da suka samu da ya yi masu hani da hakan. A cikin wata takardar sanarwar da ke dauke da sa hannun Honarabul Bashir Dutsinma da Honarabul Abdullahi …
Read More »Kaduna PDP Postpones State Congress Over Court Order
The Peoples Democratic Party (PDP) Kaduna State chapter said it has postponed its State Congress following a court ex-parte Order. A statement issued and jointly signed by Hon. Bashir Tanimu Dutsinma and Hon. Abdullahi Ali Kano caretaker Chairman and Secretary respectively said the local government area Congresses was completed successfully …
Read More »