Mustapha Imrana Abdullahi A kokarin ganin ya ci gaba da Tallafawa al’ummar Jihar Kaduna,Najeriya da nahiyar Afrika baki daya mai kishin jama’a domin ganin kowa ya tsaya da kafafunsa Alhaji Adamu Atta ya dauki nauyin yara a kalla dubu Goma sha biyu da ga garin marabar Jo’s …
Read More »Shaikh Dahiru Bauchi Ya Shawarci Al’ummar Musulmi Su Yi Rigakafin Korona
Mustapha Imrana Abdullahi Sanannen Malamin addinin musulunci, shaikh Dahiru Usaman Bauchi ya yi kira ga daukacin al’ummar musulmi da su rungumi allurar Rigakafin maganin cutar Korona domin samun ingantacciyar lafiya. Malamin addinin musuluncin ya yi wannan kiran ne a gidansa lokacin wata ziyarar bude bakin da wata kungiyar yan jarida …
Read More »A Gaggauce : An Sako Daliban Makarantar Aikin Gona Ta Afaka Su 27
A Gaggauce : An Sako Daliban Makarantar Aikin Gona Ta Afaka Su 27 Mustapha Imrana Abdullahi Bayanan da muke samu daga majiya mai tushe na cewa ya zuwa yanzu an sako daliban makarantar koyon aikin Gona da Gandun Daji da ke karkashin ma’aikatar muhalli ta tarayya da suka kwashe kusan …
Read More »Yan bindiga Sun Sake Kashe Daliban Jami’ar Greenfield Biyu
Yan bindiga Sun Sake Kashe Daliban Jami’ar Greenfield Biyu Mustapha Imrana Abdullahi A wani labari mai abin ban takaici, da jami’an tsaro suka shaidawa Gwamnatin Jihar Kaduna sun ce sun samu gano karin Gawa biyu ta daliban jami’ar Greenfield mai zaman kanta da ke Kaduna a yau ranar Litinin 26 …
Read More »Yan bindiga Sun Harbe Daliban Jami’a Uku Da Suka Sace
Mustapha Imrana Abdullahi Bayanan da muke samu daga Gwamnatin Jihar Kaduna na cewa yan bindigar da suka sace daliban jami’ar Greenfield mai zaman kanta da ke Kaduna sun halaka guda uku daga cikinsu. Kamar yadda wata sanarwar da ke dauke da sa hannun Kwamishinan tsaro da harkokin cikin gida na …
Read More »Wani Wa’azi Daga Allah Da Tauhidi
Mustapha Imrana Abdullahi Wata rana wani Direban mota da ke aiki a Kwalejin ilimin kimiyya da fasaha ta Gwamnatin tarayya da ke Kaduna, ya dauko wata Fara da ta makale a sandar share gilashin mota ( waifa) har yazo Kaduna tun daga garin Abuja ya na zuwa otal din motel …
Read More »A Gaggauce: Gwamnatin Jihar Katsina Ta Amince Da Biyan Miliyan 300 Ga Hukumar NECO
Mustapha Imrana Abdullahi Bayanan da muke samu daga Jihar Katsina na cewa Gwamnatin Jihar Katsina karkashin jagorancin Alhaji Aminu Bello Masari ta amince da biyan kudi naira miliyan dari 300 ga hukumar shirya jarabawa da NECO domin a saki sakamakon jarabawar yara ta shekarun 2019 da 2020 da suka gabata. …
Read More »Sarkin Yaki Bello Kagara Nagari Na Kowa – Dalibai
Sarkin Yaki Bello Kagara Nagari Na Kowa – Dalibai Mustapha Imrana Abdullahi Sakamakon irin kokarin da Alhaji Bello Hussaini Kagara yake yi domin ganin an ciyar da ilimi gaba tun daga garin Kagara, Masarautar Danejin Katsina, karamar hukumar Kafur, Jihar Katsina da Nijeriya baki daya ya sa dimbin dalibai daga …
Read More »Sarkin Yaki Bello Kagara Ya Gina Cibiyar Koyar Da Na’ura Mai Kwakwalwa
Sarkin Yaki Bello Kagara Ya Gina Cibiyar Koyar Da Na’ura Mai Kwakwalwa Mustapha Imrana Abdullahi A kokarin ci gaba da ganin ya inganta rayuwar al’ummar birni da karkara Sarkin Yakin Danejin Katsina na farko Alhaji Bello Husaini Kagara a gina cibiyar Koyar da na’ura mai kwakwalwa a mahaifarsa da ke …
Read More »Gwamna Zulum Ya Karbi Rahoton Kwamitin Samar Da Hukumar Kula Da Ilimin Tsangaya
Gwamna Zulum Ya Karbi Rahoton Kwamitin Samar Da Hukumar Kula Da Ilimin Tsangaya Mustapha Imrana Abdullahi Kwamitin da Gwamnan Jihar Borno ya kafa domin yin aikin samar da kara inganta ilimin tsangaya ya gabatar da rahotonsa ga Gwamnatin Jihar. Kwamitin dai ya zayyana a cikin rahoton irin yadda ya dace …
Read More »