Aminu Dantata ya Dauki Nauyin mutane 100 Domin Yin Karatu A Jami’ar Al-Istiqama Ta Sumaila Mustapha Imrana Abdullahi Alhaji Dokta Aminu Alhassan Dantata ya dauki nauyin dalibai guda dari (100) da za su yi karatu kyauta a sabuwar jami’ar Al-Istiqama da ke Sumaila. Daliban dai za su yi karatu kyauta …
Read More »Ga Sunayen Makarantun Da Gwamnatin Jihar Kano Ta Rufe Saboda Rashin Tsaro
A kokarin ganin an ci gaba da samun ingantawar harkar tsaro Gwamnatin jihar Kano ta rufe makarantun sakandare na kwana guda 10 a faɗin jihar Kano sabo da matsalar tsaro. Sunayen makarantun da aka rufe sune 1. GSS Ajingi 2. GGASS Sumaila 3. Karaye Unity College …
Read More »Gwamna Zulum Ya Gwangwaje Likita Bayerabe Da Miliyan 13.9, Motar Hawa
Gwamna Zulum Ya Gwangwaje Likita Bayerabe Da Miliyan 13.9, Motar Hawa Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Borno Babagana Umara Zulum ya amince da a biya kudi naira miliyan 13.9 tare da bayar da motar hawa a matsayin kyauta ga wani Likita mai shekaru 65 daga Jihar Ogun. Shi dai wannan …
Read More »Gwamnan Jihar Akwa Ibom Ya Bayar Da Umarnin Yin Binciken Abin Da Ya Faru A Makarantar Deeper Life
Gwamnan Jihar Akwa Ibom Ya Bayar Da Umarnin Yin Binciken Abin Da Ya Faru A Makarantar Deeper Life Mustapha Imrana Abdullahi Sakamakon irin korafe korafen da wadansu iyayen yara suka yi game da abin da ya samu dansu dalibi a makarantar kwalejin Deeper Life da ke Uyo. Gwamnan Jihar ya …
Read More »Muna Neman Dalibai 333 – Gwamna Masari
Muna Neman Dalibai 333 – Gwamna Masari Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Katsina Alhaji Aminu Bello Masari ya shaidawa tawagar Gwamnatin tarayya da suka zo Katsina domin jajantawa mutanen Jihar Katsina game da sacewa a lokacin da aka tarwatsa daliban makarantar sakandare ta GSSS Kankara cewa ya zuwa yanzu suna …
Read More »Masari Ta Karrama Yan Firamare Da Suka Wakilci Jihar Katsina
Gwamna Aminu Bello Masari ya yi kira ga iyaye da su rika juriyar sa ido da kula da tarbiyyar ‘ya’yan su mata, madadin su rika hana su zurfafa Ilimin su zuwa matakar gaba da Sakandare. Alhaji Aminu Bello Masari ya yi wannan kiran ne a fadar Gwamnatin Jihar Katsina yayin …
Read More »Fito Na Fito Da Gwamnati Bashi A Tsarin Musulunci – Shaikh Sambo Rigachikun
Fito Na Fito Da Gwamnati Bashi A Tsarin Musulunci – Shaikh Sambo Rigachikun Mustapha Imrana Abdullahi Sanannen Malamin addinin Musulunci mataimakin shugaban kungiyar Izala ta kasa bangaren Jos Shaikh Yusuf Sambo Rigachikun ya bayyana cewa ba dai dai bane yin fito na fito, Zanga Zanga ko yi wa Gwamnati tawaye. …
Read More »Za ‘ A Koma Makaranta A Ranakun 18, 19 Ga Wannan Watan – Kwamishina Makarfi
Za A Koma Makaranta A Jihar Kaduna – Kwamishinan Ilimi Mustapha Imrana Abdullahi Kwamishinan ma’aikatar ilimin Jihar Kaduna Dokta Shehu Usman Muhammad Makarfi ya bayyana cewa Gwamnatin Jihar Karkashin jagorancin Malam Nasiru Ahmad El- Rufa’i, ta kammala shirin bude makarantu a ranar 18 da 19 ga wannan watan. Kwamishinan ya …
Read More »Za A Kafa Harsashin Ginin Jami’ar Karaduwa – Nura Khalil
Za A Kafa Harsashin Ginin Jami’ar Karaduwa – Nura Khalil Mustapha Imrana Abdullahi Wani mai kishin al’ummar Jihar Katsina da arewacin N8jeriya baki daya kuma shahararren dan siyasa da ya yi takarar neman kujerar Gwamnan Jihar Katsina ya tabbatar da cewa nan ba da jimawa ba za a kafa harsashin …
Read More »Ganduje Ya Bayar Da Kudin Gyaran Makarantun Firamare A Kano
Imrana Abdullahi Kamar yadda aka Sani Gwamnati ta mayar batun ilimin Firamare da Sakandare kyauta domin a samu ci gaban da kowa yake fatan ganin an samu. Gwamnan Jihar Kano Alhaji Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya mikawa daukacin kananan hukumomi 44 kudin gyaran makarantun Firamare, domin yin kai tsaye wajen …
Read More »