Ga Yadda Farashin Amfanin Gona Yake A Kasuwar Dandume Jihar Katsina Mustapha Imrana Abdullahi Kamar yadda wata tawagar wakilan mu karkashin jagorancin M Imrana Abdullahi lokacin da suka ziyarci kasuwar domin bincikar yadda ake sayar da Buhunan amfanin Gona, kasancewar karamar hukumar Dandume na cikin sahun gaba a wajen sanarwa …
Read More »An Yi Wa Yan Dako Kyakkyawan Tsari A Kaduna
An Yi Wa Yan Dako Kyakkyawan Tsari A Kaduna Mustapha Imrana Abdullahi Barista Muhammad Sani Suleiman, shi ne sakataren hukumar kula da kasuwanni ta Jihar Kaduna ya bayyana cewa a kokarin Gwamnatin Jihar na ganin ta kare dukiyar jama’a yasa aka yi tsarin yi wa dukkan wani mai sana’ar yin …
Read More »Shugaban Kungiyar Katsinawa da Daurawa Na Kasa Ya Kai Ziyarar Jaje Ga Yan Kasuwar Sakkwato
Shugaban Kungiyar Katsinawa da Daurawa Na Kasa Ya Kai Ziyarar Jaje Ga Yan Kasuwar Sakkwato Mustapha Imrana Abdullahi Shugaban kungiyar Katsinawa da Daurawa na kasa Alhaji Aliyu Daura ya kai ziyarar jajantawa yan kasuwar Sakkwato sakamakon matsalar Gobarar da ta tashi a kasuwar da ta haifar da asarar dukiya mai …
Read More »Mun Kirkiri Ganyen Shayi Domin Bunkasa Nijeriya – Umar Kwanar Mai shayi
Malam Umar Hashim Kwanar Mai shayi, masani ne a kan ilimin tsirai da yayan itatuwa kuma masani a kan cututtukan jikin dan Adam daban daban da ya yi bincike na tsawon sama da shekaru 35 inda ya gano cututtuka da kuma magungunansu ta hanyar yin amfani da yayan itatuwa da …
Read More »Masu Sana’ar Sayar Da Mota Na Bukatar Tallafi – Na brazil
Gwamnati Ta Bude Wa Masu Sana’ar Mota Wata Kafa Su Shigo Da Motoci Mustapha Imrana Abdullahi Shugaban Kungiyar masu sayar da motoci ta kasa reshen Jihar kaduna Alhaji Kwamared Ahmad Nabrazil ya yi kira ga Gwamnatin tarayyar Nijeriya da ta bude masu wata kafar da za ta ba …
Read More »Masu Sana’ar Sayar Da Mota Na Bukatar Tallafi – Na brazil
Masu Sana’ar Sayar Da Mota Na Bukatar Tallafi – Na brazil Mustapha Imrana Abdullahi An bayyana masu sana’ar sayar da motoci da cewa mutane ne masu bukatar tallafin Gwamnati a dukkan mataki. Shugaban kungiyar masu sayar da motoci ta kasa reshen Jihar Kaduna Alhaji Ahmad Nabrazil ne ya yi wannan …
Read More »Allah Ya Yi Wa Shaikh Ahmad Lemu Rasuwa
Allah Ya Yi Wa Shaikh Ahmad Lemu Rasuwa Mustapha Imrana Abdullahi Kamar yadda aka samu sanarwa daga Nuruddeen Lemu a madadin iyalan Shaikh Dokta Ahmad Lemu cewa Allah ya yi masa Rasuwa a safiyar yau a garin Minna na Jihar Neja a tarayyar Nijeriya. Kamar dai yadda sanarwar ta bayyana …
Read More »An Yi Zanga Zangar Wutar Lantarki A Kaduna
An Yi Zanga Zangar Wutar Lantarki A Kaduna Mustapha Imrana Abdullahi Mazauna rukunin gidaje na Ministerial Pilot da ke Milenium city cikin garin Kaduna sun fito kwansu da kwarkwata domin yin Zanga zangar cika masu kudin wutar da kamfanin raba wutar lantarki yake yi masu. Su dai wadannan mutane …
Read More »Gwamnatin Buhari Na Taimakawa Matasa – Dikko Radda
Gwamnatin Buhari Na Taimakawa Matasa – Dikko Radda Alhaji Dokta Dikko Umar Radda shugaban hukumar da ke kokarin kara inganta kanana da matsakaitan masana’antu na tarayyar Nijeriya ya bayyana dalilin da yasa hukumarsa suka shirya gagarumin bikin baje kolin kanana da matsakaitan masana’antu domin Sada su da kamfanoni, Bankin Manoma …
Read More »An Bude Baje Kolin Kanana Da Matsakaitan Masana’antu A Kaduna Da Akwa Ibom
An Bude Baje Kolin Kanana Da Matsakaitan Masana’antu A Kaduna Da Akwa Ibom Mustapha Imrana Abdullahi Shugaban hukumar da ke kula da kanana da matsakaitan masana’antu a tarayyar Nijeriya Dokta Dikko Umar Radda ya kara jaddada kudirin Gwamnatin Nijeriya karkashin Muhammadu Buhari a kan taimakawa harkar bunkasa masana’antu a kasa …
Read More »