Daga Imrana Abdullahi An yi kira ga daukacin al’ummar yankin Arewa maso Yammacin Najeriya da su himmatu wajen bayyana ra’ayoyinsu a rubuce ko ta hanyar fadin magana da muryarsu a game da batutuwan tsananin cin bashin da Gwannatocin Jihohin arewacin Najeriya kan yi musamman ma a yankin Arewa maso Yamma. …
Read More »Shugaban Karamar hukumar Bakori Ya Jinjinawa Dikko Radda
Daga Imrana Abdullahi Shugaban karamar hukumar Bakori da ke cikin Jihar Katsina Alhaji Ali Mamman Mai Citta, ya bayyana nadin da aka yi wa tsohon dan jarida ya shugabanci gidan rediyon Jihar Katsina da cewa an yi abin da ya dace a lokacin da ya dace domin a Sanya kwarya …
Read More »Gwamna Dauda Lawal Ya Gayyaci Tsohon Gwamna Matawalle Domin Kaddamar Da Jami’an Tsaro
Daga Imrana Abdullahi A kokarin Gwamnatin Jihar Zamfara karkashin jagorancin Dauda Lawal na ganin an kawo karshen matsalar tsaron duniya da lafiyar jama’a da ta addabi Jihar Jihar sanadiyyar hakan ake samun nakasu wajen Noma da gudanar da daukacin harkokin rayuwa baki daya, yasa Gwamnatin ta gayyaci ministan tsaro Muhammad …
Read More »Hukuncin Kotun Kolin Jihar Zamfara Ishara Ce Ga Kowa – Nafaru
Daga Imrana Abdullahi An bayyana hukuncin da kotun koli ta yanke game da batun siyasa da zaben Jihar Zamfara a matsayin wata Ishara kasancewar mutane da dama ne suka taru a wuri guda amma kuma Allah madaukakin Sarki ya nuna ikonsa a kansu baki daya don haka dukkan yan siyasa …
Read More »Arewa Na Cikin Garari Da Turaddadin Tsaro- Dingyadi
Daga Imrana Abdullahi Kungiyar Dattawa da kuma gurguzun matasan yankin arewacin Najeriya sun shaidawa Gwamnatin tarayyar Najeriya irin matsalar tsaron da yankin ke fama da shi da suka ce hakika sai Gwamnatin ta kara kaimi wajen magance matsalar. Wani dan Gwagwarmaya kuma mai yin sharhi a kan al’amuran yau da …
Read More »Jami’an Yan Sanda Sun Yi Nasarar Kama Mai Satar Mutane Chinaza Philip
Daga Imrana Abdullahi Rundunar yan Sandan Babban birnin tarayya Abuja ta tabbatar da kama wani shahararren mai Satar Jama’a mai suna Chinaza Philip, da ya addabi jama’ar yankin. Kamar dai yadda wata takardar sanarwar da ya fito daga rundunar Yan Sandan babban birnin tarayya Abuja ta sanar mai dauke …
Read More »Gwamna Uba Sani Ya Yi Nasara A Kotun Koli
Daga Imrana Abdullahi Kotun koli a tarayyar Najeriya ta bayyana Gwamnan Jihar Kaduna Sanata Uba Sani a Matsayin wanda ya lashe zaben Gwamnan Jihar, kotun ta yanke hukuncin ne a yau Juma’a. Kotun mai Alkalai biyar baki dayansu sula yi watsi da daukaka karar da mai gamayya Mohammed Isa …
Read More »Gwamnan Kaduna Da Shugaban Majaliaa Abbas Tajudeen Sun Yi Alakawarin Yin Aiki Tare Domin Ci Gaban Jiha Da Kasa Baki Daya
Daga Imrana Abdullahi Shugaban majalisar wakilai Dokta Abbas Tajudeen, ya bayyana cewa ya na jin dadin irin goyon bayan da yake samu daga Jiharsa wanda shugabannin siyasa ke bashi, da suka hada da Gwamna Uba Sani mai ci a yanzu da kuma tsohon Gwamna Malam Nasiru Ahmes El- …
Read More »Ta’addanci: Mutanen Kasar Zazzau Sun Yi Zanga Zanga Zuwa Fadar Sarkin Zazzau
Daga Imrana Abdullahi Wadansu mutanen da ke zaune a garin Tumburku a mazabar Kidandan a karamar hukumar Giwa cikin Jihar Kaduna a ranar Talata, 16, ga satan Janairu, sun yi Zanga zangar nuna bacin ransu sakamakon matsalar rashin tsaron da ta yi masu katutu har ta zamanto ba su iya …
Read More »Farfesa Gwarzo ya taya Jarumin Kannywood, Ali Nuhu murnar zama shugaban Hukumar shirya fina-finai ta Nijeriya
Daga Imrana Abdullahi Shugaban gamayyar rukunin jami’o’in MAAUN, Farfesa Adamu Abubakar Gwarzo ya taya fitaccen jarumin fina-finan Nijeriya kuma furodusa Ali Nuhu murnar nadin da aka yi masa a matsayin Manajan Darakta na Hukumar Fina-Finan Nijeriya. Sakon taya murnar na kunshe ne a cikin wata sanarwa da Farfesa Gwarzo ya …
Read More »